A. Y. Wargale Foundation

A. Y. Wargale Foundation TO MAKE PEOPLE HAPPY IS MY DREAM

ALLAHAMDULILLAH ALLAH CIKIN HUKUNCIN ALLAH KARKASHIN WANNAN GIDAUNIYAR TAMU A WANNAN SHEKARAR MA ALLAH YA BAMU DAMAR TAL...
13/03/2026

ALLAHAMDULILLAH ALLAH

CIKIN HUKUNCIN ALLAH KARKASHIN WANNAN GIDAUNIYAR TAMU A WANNAN SHEKARAR MA ALLAH YA BAMU DAMAR TALLAFAWA YAN UWA DA ABOKAN ARZKI DA DAN BINDA ALLAH YA H**E MANA.

Wasu sun samu kudi wasu Abinci Allah ya Albarkaci Nemammu ya Inganta Rayuwarmu



01/01/2026

MASHA ALLAH
ALLAH KA NINKA NI IMARKA DA ALKHAIRANKA GAREMU A WANNAN SHEKARA
2026.

KIRA GA MATASAMMU NA MEDIA. Babu laifi Tallata maigidanka ko yabashi idan yayi abin a yaba masa kuma babu wata doka da t...
03/05/2025

KIRA GA MATASAMMU NA MEDIA.

Babu laifi Tallata maigidanka ko yabashi idan yayi abin a yaba masa kuma babu wata doka da ta hana, don haka babu Wanda ya isa ya hanaka muddin a yaban naka babu cin mutuncin wani ko zagi.
Domin ita siyasa dole sai kanada maigida musamman a matsayinka na matashin Dan siyasa mai kokarin gina gobensa.
Amma fa kasani Kai abinda maigidan naka yayi ya birgeka har kake yaba masa, to shi kuma wani bai birgeshiba kuma shi a wajensa ba wannan abin ya kamata yayi ba ko kuma abinda akayi ba a wajen da yakeso ayi akayi ba.

Kuma wani lokaci a rubutun da kake tunanin anayi don nuna gazawar Maigidan naka zaka gano wani abinda ya kamata ayi kuma An Manta ba ayiba, ko wani kuskure da akeyi sai ka nunawa Maigidan naka domin a gyara.

Don haka yakai matashi yakamata kasani aduk lokacin da kake yabon maigidanka kada kayi tunanin kowa sai ya yabeshi, muddin kana wannan tunani tabbas kana bawa kanka wahalane kawai.

Domin ita kanta rayuwar kowa da irin tasa, don babu yadda zakace kowa saiya bi yadda kakeso. Kuma idan har ka yadda zaka iya taimkawa maigidanka wajen yada Alkhairi to dole saika zama mai zurfin tunani da Hakuri, juriya domin ta hakane zakana Taimaka masa wajen nuna masa daidai da akasin haka.

Allah yasa mu fahimta kuma muyi amfani da lafiyarmu,Hankalimmu, tunanimmu, iliminmu wajen kawowa Al ummar cigaba
Allah yasa mudace.

02/05/2025
15/01/2025

ALLAHAMDULILLAH ALLAH

Masha Allah
30/04/2024

Masha Allah

Darajar Avacoin ya tashi daka $67 zuwa $100. Kudin Nigeria 150,000Wanda basu fara ba ga link 👇
16/03/2024

Darajar Avacoin ya tashi daka $67 zuwa $100. Kudin Nigeria 150,000

Wanda basu fara ba ga link 👇

Seriously!!!AVACOINYanzu Wani abokina dake Canada ya ke fadamin Engr ku dena daida Avacoin din nan, zaku ciza yatsa a na...
15/03/2024

Seriously!!!

AVACOIN

Yanzu Wani abokina dake Canada ya ke fadamin Engr ku dena daida Avacoin din nan, zaku ciza yatsa a nan gaba kadan.

Wanda basu fara ba basu makara ba, a kowace rana zasu baka 7500 coins, sai kayi ta dannawa sai sun kare, bawan 24hr sai kaci gaba in ya kai 400,000 zaka sai da shi $67 N103,000 kudin Nigeria.

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=20f7c75ae2846716a12c

Address

Sabuwar Unguwa Wargale Birniwa Jigawa
Hadejia

Telephone

+2347030805551

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A. Y. Wargale Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A. Y. Wargale Foundation:

Share