Alhaji Isah Billami Shop Hadejia

Call Directions Website Contact the business

Alhaji Isah Billami Shop Hadejia A business center where one can buys any type of Jewellerys and spices like, ginger, clove, garlic a

πŸ”₯ ATTENTION MASOYAN SHAYI πŸ”₯A BILLAMI SPICIES AND HERBS mun tanadar muku da kayan shayi masu kamshi da inganci musamman d...
20/02/2026

πŸ”₯ ATTENTION MASOYAN SHAYI πŸ”₯

A BILLAMI SPICIES AND HERBS mun tanadar muku da kayan shayi masu kamshi da inganci musamman don watan Ramadan.

β˜• Citta
β˜• Kaninfari
β˜• Star Anise
β˜• Cinnamon
β˜• Ginger
β˜• Cardamon
β˜• Turmeric da sauran su.

βœ”οΈ Kamshi mai dadi
βœ”οΈ Dumi ga jiki
βœ”οΈ Shayi mai armashi lokacin buda baki

πŸ“ Ku same mu a Tsohuwar Kasuwar Hadejia – Layin Yan Goro

⚠️ Kada ku bari a gaya muku… ku zo ku gwada.

Domin karin bayani a kira mu a wannan lambobi kamar haka:

08161226427
08162507820
07039345575

πŸ‘‰ Ku yi sharing domin sauran masoya shayi su gani.

πŸ•Œ RAMADAN YA KUSA – KA TANADI KAYAN GIRKI DA SHAYI TUN WURI! πŸ•ŒYayin da watan azumi mai albarka ke karatowa, shahararren ...
15/02/2026

πŸ•Œ RAMADAN YA KUSA – KA TANADI KAYAN GIRKI DA SHAYI TUN WURI! πŸ•Œ

Yayin da watan azumi mai albarka ke karatowa, shahararren shagon nan Billami Spices and Herbs dake cikin tsohuwar kasuwar Hadejia, daura da layin ’yan goro, ya tanadar muku da kayan kamshi masu inganci a farashi mai rahusa.

πŸ₯˜ Akwai:

Citta, Kaninfari, Tafarnuwa, Mosoro, Kimba, Shammar, Husbara, Star Anise, Kirfa, Oregano, Cardamon, Cumin, Minannas, Gyadar kamshi, Yari.

β˜• Haka kuma:

Lemon grass, Na'a Na'a, Bouze, Zumar shayi, Kalwar shayi, Argege, Raihan, Al-khamis, Girfa da sauransu.

✨ Farashi mai sauki
✨ Inganci mai dadi
✨ Ana siyarwa daki-daki ko a jere

πŸ“ž Domin oda ko karin bayani kira:

08162507820
08161226427
07039345575

πŸ‘‰ Ku garzayo kafin kaya su kare!

Address

Hadejia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaji Isah Billami Shop Hadejia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alhaji Isah Billami Shop Hadejia:

Shortcuts

Share