27/08/2021
MAULUD MAULANA SHEIKH ABUL-ABBAS (RTA) (2021) NASARAWA STATE
ALHAMDULILLAH
Mu'assasatu Maulana Sheikh Ďahir Usman Bauchi RTA ta saka Ranar gudanarda maulidin Maulana Sidi Ahmad Tijjani (RTA), Jikan Sayyiduna Rasulullahi (SAW).
Gagurumin Maulidin ana gudanar da shine a duk Shekara a jahohi daban-daban a faďin Nigeria, bana kuma Insha Allahu za'a gudanarda maulidinne a birnin Lapia/ Lafiyan Bare-bare dake Nasarawa State a Nigeria.
Rana:- Asabar (18-21443) hijiriya, (25-9-2021) miladiya.
Daga Muhammad Babangida Batijjane Gombe,
Muna ft Allah ya nuna mana rai da lpy, ya bamu ikon zuwa, alfarmar Sayyiduna Rasulullahi (SAW)🙏