Alh.Isah Takai Enterprises

Alh.Isah Takai Enterprises Home of everything Dealers on all kind of kitchen materials

Weekend
22/09/2019

Weekend

Muna iya ko karin mu dan ganin mun sama muku duk abinda kuke bukata
21/09/2019

Muna iya ko karin mu dan ganin mun sama muku duk abinda kuke bukata

20/09/2019
Good morning all
20/09/2019

Good morning all

15/08/2017

Thank you so much for being the one person I could talk to. Thank you for never leaving my side through the tough and ugly times. Thank you for being my rock. Thank you for being understanding. Thank you for being patient, kind, friendly. Thank you for accepting me for who I was, and looking on the inside, not the outside.
But most of all…thank you for loving me- like no one else ever has, or ever will.

26/07/2017

Alhamdulillah

17/10/2016

*DUNIYA MAKARANTA*
:
Hattara da hawaye guda uku:
1. Hawayen iyaye
2. Hawayen maraya
3. Hawayen wanda ka zalunta.
:
*DUNIYA MAKARANTA*
Abu uku ba su amfani idan aka rasa abu uku:
1. Rayuwa idan babu lafiya
2. Kudi idan ba'a kyauta
3. Magana idan ba aiki.
:
*DUNIYA MAKARANTA*
Abu uku sanin su zai amfane ka:
1. Duniya ba a tabbata a cikin ta
2. Duniya babu hutu a cikin ta
3. Ba'a tsere wa zargin mutane
:
*DUNIYA MAKARANTA*
Abu uku suna batar da wasu uku:
1. Kudi suna boye aibi
2. Gori yana rufe dadin kyauta
3. Tsoron ALLAH yana boye son zuciya
:
*DUNIYA MAKARANTA*
Abu uku suna karfafa wasu uku:
1. Lafiya idan ta hadu da arziki
2. Bacci idan ya hadu da koshi
3. Dare idan ya hadu da ambaton ALLAH
:
:
:
:
DR. MANSUR Wrote.
Wata rana Sahabban manzon ALLAH (S.W.A)
sun kawo karar SAYYIDINA
ABUBAKAR gurin Manzon Allah (S.A.W)
suna Cewa Ya Manzon Allah: Abubakar ya
kasance idan muka hadu dashi yana riga
bamu hannunsa muyi musabiha cikin farin
ciki da sakin fuska, Amma yanzu idan muka
hadu dashi sai ya sunkuyar da kansa kasa
sai mun fara bashi hannun mu sannan zai
miko nasa. Sai manzon Allah yace aje maza a
kira Abubakar cikin lokaci sai gashi yazo
yana zuwa sai (S.A.W) yace kaji abin da
sahabbaina su ka fada gaskiya ne? Sai
Sayyidina Abubakar cikin girmamawa ya ce
ya wanda bakinsa baya karya, Eh hakane
gaskiya ne s**a fada, Amma ina da hujja sai
yace jiya nayi mafarkin wani katafaren gida
wanda babu abinda ke cikinsa sai kayan
alfarma da more rayuwa da jin dadi wani
abin ma hankali da tunani baya misalta
su,Allah (S.W.A) ya fadamin cewa" babu
wanda zai shiga gidan face Wanda idan ya hadu
da mutane yana riga mika musu
hannu domin a gaisa kuma cikin sakin fuska
da murmushi", to shine nake musu
kwadayin
wannan gida da su shigeshi shi yasa na bari
su rinka fara miko min hannunsu suna farin ciki
da sakin fuska da murmushi.
Allahu Akbar !!! Don Allah dan uwa Kada Ka
Karanta ka barshi kai ka dai ka turawa 'yan
uwanka Musulmai Masoya Manzon Allah
(S.A.W) ?
jama'a don girman Allah Ku b

16/10/2016

Wani bahaushene yazo wucewa ta shagon wata bayerabiya sai yaga danta yanashan kasa gashi ba turanci sosai itakuma ba hausa ya tsaya yayi dogon tinani kawai sai ya leka yace MADAM tace yes! Sai bahaushenka yace your son is drinking country.

15/10/2016

BARAWO DA LIMAN
Wata Gawa ce aka ajiye cikin likkafani a wani daki, sai wani barawo ya shiga gidan.
Da barawon yaji motsin mutane sun shigo gidan domin daukar gawar sai yayi wuf ya shige dakin da gawar nan take.
Ya dauki sanda ya rike. Jama'a da s**a zo kofar dakin sai s**a cewa Limamin ya fara shiga.
Shigarsa ke da wuya sai barawon
nan ya dubi gadon bayansa ya dankara masa sanda, tab!.
Liman ya juyo da gudu. Mutanen
na tambayar sa, yaya Liman lafiya? Sai Liman yace mun makara, an fara yimasa hisabi !!! 😂😂😂

15/10/2016

*"SIX (6) WAYS TO EARN REWARD EVEN AFTER DEATH"*
1. Give a copy of *Al-Qur'an* to someone.
Each time one reads from it, *you gain reward*.
2. Donate a *wheelchair* to a hospital.
Each time sick person uses it, *you gain reward*.
3. Participate or contribute in *building a masjid*.
4. Dig a *well or borehole or Place water cooler in a public place*. Each time any creature uses it, *you gain reward.*
5. *Plant a tree.* Whenever a person or animal sits in its shade or eats from it. *You gain reward*.
6. And the easiest of all, *share this message with fellow Muslims.*
If you get one person that applies any of the above, *you gain a lot of rewards.*

14/10/2016

⛲Aminci🍒Jin dadi😊Farin ciki🚀Daukaka💸Arziki🛁Zaman lafiya*_Duk su tabbata ga duk wanda yake cikin wannan group mai albarka, Dafatan duk kuna cikin koshin lafiya_*

Address

No. 20 Dan Dauda Street By Main Market Road
Jalingo
123456

Telephone

+2348032857460

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh.Isah Takai Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share