03/12/2025
Gwamna Abba ya bayyana hakan ne yayin da yake ziyartar sansanonin rundunar hadin gwiwa (JTF) domin tantance yadda s**a shirya daƙile hare-haren ‘yan bindiga da s**a auku a kwanakin baya a ƙananan hukumomi uku na jihar.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4ayTc7g