Arewa Digital Marketing

Arewa Digital Marketing Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Digital Marketing, Business service, Jimeta Yola, Jimeta.

26/09/2023

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu.

23/05/2023

Sanin makamar aiki, kwarewa da kuma jajircewa sunada daga cikin abinda zai inganta muku kasuwancin ku dakuma samun ɗoriyar nasara akan sauran abokan kasuwancin ku.

ADM . ✓

15/02/2023

Barkan ku da warhaka, dafatan kowa yana cikin koshin lafiya, muna nan ba tafiya mukayi ba, akwai abubuwan da zaku iya koya a harkokin Digital Marketing kuma ku samu kudade, ku da kance mu.

23/01/2022

Nan da wasu lokuta, Zamu Kawo muku hanyoyin bunƙasa kasuwancin ku ta hanyar yanar gizo (Internet) .

Signed: Management.

Assalamu alaykum 'yan uwan mu yan arewa dafatan kowa yana Cikin koshin lafiya. kamar yadda sunan wannan pages ya bayyana...
28/12/2020

Assalamu alaykum 'yan uwan mu yan arewa dafatan kowa yana Cikin koshin lafiya.
kamar yadda sunan wannan pages ya bayyana, shafine da aka kirkira a wannan kafata facebook domin fito da fa'ida da moriyar da ake samu a kafar yanar gizo, da kokarin bunkasa cin gaban kasuwanci a zamanan ce.
Dakuma wayar da Al'ummar mu ta arewa cewa, duniya fa tayi nisa, komai an Zamanan tar dashi, nan gaba komai zai koma ta yanar gizo za'a aiwatar dashi.

Don haka yasa wannan Shafi take wani shiri ta musamman wajen wayar da Al'ummar arewa akan abinda yashafi , dama DIGITAL MARKETING, Muna kan shiri, Dazaran mun kammala zamu sanar daku, In shaa Allah.

Wadda wannan shiri muna sa ran, In shaa Allah, zai samarwa matasa, mazansu da matansu, hatta matan aure, zasu samu moriyar wannan shirin.

Wadda muke son a karshe mu samarwa al-ummar arewa 500 Sana'ar yi a kowace bayan wata uku Sannan wannan shiri mata iyayen mu zasufi samun kaso mai rinjaye Wanda zamuyi kokari su samu kaso 60% Wanda maza kuma zasu 40% . Wannan shine shirin mu.

Kutaya mu da addu'a, Allah ya mana jagoranci wajen samun damar aiwatar da wannan kudirin.

KARKU MANTA, KUYI LIKING NA SHAFIN, Domin samun Karin bayani.

Son banza, arha da raina ilmi shiyake sa akeyiwa wasu daffara a social media,  mu yan arewa munada son banza,  komai sai...
27/12/2020

Son banza, arha da raina ilmi shiyake sa akeyiwa wasu daffara a social media, mu yan arewa munada son banza, komai saimuce yayi tsada, komai saimuce ayi manashi kyauta, to agarin neman saukin sai akaimu a baromu, .. YANZU DA ZARAR MUTUM YACE ABIYA KUDI A KOYA MASA WANI DIGITAL BUSINESS SAIKAJI KOWA YANA COMPLAINING YAYI TSADA, TO SHIKENAN, MUYITA ZAMA DA JAHILCIN MU, DUNIYA KUMA TAYI NISA AN BARO MU A BAYA,

Contact *AZET* *CLOTHING* @ 07067278000, And place your order.
09/12/2020

Contact *AZET* *CLOTHING* @ 07067278000, And place your order.

03/12/2020

Assalamu alaykun.
Dafatan kowa yana lafiya, Masha Allah,
Akwai wani karamin Jan hankali damukeson muyi zuwa ga yan uwan mu masu yin ONLINE BUSINESS dakuma wadda suke sayan kaya a ONLINE.

Na farko akwai wata Dabi'a da yawancin mu, ina nufin 'yan arewa muke dashi , saikaga mutum idan yayi posting na kayansa yana tallata hajansa, saikaga mutane sunata tambaya NAWA? PRICE PLEASE? Dade sauransu amma dazaran mai kaya yayi replied da kudin kayan saikaji sunyi shiru bazasu sake magana ba, to ina rokan mu, Dan Allah idan kinsani ko kasani bazaka sayi kayan mutum ba tun a Karon farko karka tambayi price.

Sannan idan kuma kana da niyya ko kinada niyyar saya amma kudin ne yayi miki ko yayi maka yawa , Don Allah kota inbox ne kagaya wa mai kaya kudin ne yamaka ko yamiki yawa, idan yaso sai mai kayar maka discount wato yamaka ragi.

Daga karshe, DON ALLAH MUDAINA TAMBAYAR FARASHIN KUDIN KAYA IDAN MUNSAN HAR CIKIN ZUCIYAR MU BASAYA ZAMUYI BA..

ALLAH YABAMU ARZIKI MAI ALLBARKA. AMIN.

Admin Umar Muhammad .

27/11/2020

Assalamu aklaykum.
Barkan ku da warhaka 'yan uwana mutan arewa, dafatan kowa yana cikin koshin lafiya, Domin la'akari da halin da yan uwan mu yan arewa suke ciki, wannan dandali mai aklbarka tana shirya wani shiri domin taimakawa matasa da sana'ar Dazasu nayi domin samun abin dogaro dakai, acikin shirin zamufi bada karfi wa bangaren mata, sannan zamu basu cikakkiyar ilimi akan abinda yashafi Digital Business, donhaka, acikin shirin mata zasu samu kaso 75% Cikin 100, wadda sukuma mazan zasu samu kaso 25% , IN SHAA ALLAH. Muna kan shiri, dazaran mun kammalla zamu fitar da hanyar yadda kowa zaisamu tallafin da izinin Allah. Allah taimakemu.
Contact information:
Phone number: +23735459321
Email: [email protected]

DON HAKA, KUJE KUYI LIKE NA WANNAN Arewa Digital Marketing PAGE DOMIN SAMUN KARIN BAYANI A KODA WANI LOKACI.

Address

Jimeta Yola
Jimeta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Digital Marketing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Digital Marketing:

Share