Alusman brothers

Alusman brothers Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alusman brothers, Business service, numan Road, Jimeta.

Check out my shop: AL'USMAN BROTHERS
03/03/2026

Check out my shop: AL'USMAN BROTHERS

Whatsapp 07040204492
21/02/2026

Whatsapp 07040204492

17/02/2026

"AL'USMAN BROTHERS: Empowering Nigerian businesses globally ๐ŸŒŸ
- Sourcing solutions
- Supplier verification
- Market intelligence
- Logistics support
- Exclusive offers

Join our community and take your business to the next level! ๐Ÿ“ˆ"Follow the AL'USMAN BROTHERS channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbCL0fI5kg6x2dEh0l3t

12/02/2026
02/02/2026

Wanda ya kalla sau daya yayi like
Wanda ya kalla sau yayi comments

Wane kuskure ne na yi alkawarin ba zan kara yi ba har abada?Yarda da mutane fiye da yadda na yarda da kaina.A DA... Na d...
02/02/2026

Wane kuskure ne na yi alkawarin ba zan kara yi ba har abada?
Yarda da mutane fiye da yadda na yarda da kaina.

A DA...
Na dauka cewa Aminci shine zama da mutum ko da yana cutar da kai.
Na dauka cewa idan na bada karin soyayya, karin kulawa, da karin taimako, wai su mutanen za su gane darajata.
Na dauka cewa mutanen da nake damuwa da su, su ma suna damuwa da ni haka.

AMMA RAYUWA TA KOYA MIN DARASI:๐Ÿ‘‡
1. Na koyi cewa za ka iya share musu hawaye duk sanda suke kuka... amma su Gudu a ranar da kake bukatar su.

2. Na koyi cewa za ka iya ba mutum Zuciyarka gaba daya... amma ya nuna maka kamar bai isa ba.

3. Na koyi cewa ba duk mai yi maka Murmushi bane yake son ka. Wasu suna tare da kai ne kawai muddin suna samun amfani a jikinka.

KUSKUREN DA BA ZAN KARA YI BA:
Shine barin kowa ya shigo rayuwata ba tare da ya cancanta ba.

Na daina yin bayanin kaina ga wanda baya so ya gane.

Na daina rokon a bani kulawa.

Na daina rushe kaina kawai don wani ya ji dadi.

DAGA YAU IN SHA ALLAH, BA ZAN KARA:

1. Yin biris da Red Flags saboda soyayya.
2. Zama a inda ba a girmama ni.
3. Son wani fiye da yadda nake son kaina.
4. Jin ciwo a cikin shiru kawai don gudun kada na rasa wani.

YANZU NA GANE:
Idan mutum yana son zama, Zai Zauna.
Idan mutum yana daraja ka, Zai Nuna.
Soyayya bata bukatar sai an yi wa mutum wa'azi sannan ya gane.

SABON TSARINA SHINE:
Zan kare natsuwata.
Zan kare zuciyata.
Zan bada daidai yadda aka bani.
Zan yi tafiyata idan na ga ba a yaba min ba.

Dan uwa, mafi munin ciwo ba rashin wani bane.
Mafi munin ciwo shine RASHIN KANKA yayin da kake kokarin rike wani.
Na zabi Kaina. Na zabi Natsuwata. Na zabi Gobene.

Ba kowa ne ya cancanci ya shiga zuciyata ba.
๐Ÿคž

Address

Numan Road
Jimeta
640261

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alusman brothers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share