18/04/2023
ALLAH YACE
إياك نعبد وإياك نستعين
Gareka kadai muke bauta gareka kadai muke Neman taimako
Kaga wannan yana maganane akan abinda babu mai iyayi sai Allah.
Sannan Allah yace
وتعاونوا على البر والتقوى
Kuyi tai ma kekeniya akan alkairi da tsoron Allah.
Kaga wannan yana maganane akan abinda dabi a ta tabbatarda cewa dan Adam zai iyayi
Kaga nan Abu biyune ba a cakudasu
Na farko idan kayi shi ga wani dan Adam kayi shirka.
Nabiyu kuma kowa yason ba laifi bane
Babu mai gane wannan zancen sai adali