07/03/2022
Aslm yan uwana a bokanan cinikaiyata. Maza da mata inamai matukar bakuhakuri a kan rashin jina dakukayi kwana 2 . hakan yafarune sakamakon wata yarmatsala ama yanzu komi yayi daidai muna godi yasosai da iron bibiyar kayanmu da kukeyi mun gode