Soda dahawaye

Soda dahawaye Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Soda dahawaye, Business service, Kano dala lokalgamn, Kaduna South.

12/06/2021

Ashirye Nake Da Bada Raina Ga Kasata Inafatan Kaima Haka
Like My page please

11/06/2021

Acikin wadannan wayafi iya wanka
Kayi join din wannan page din sannan kayi share

11/06/2021

DAN UWA KATURA WANNAN SAKO ZUWA GROUP 5👌 INSHA ALLAHU A YAU ZAKA GA ABIN ALKHAIRI YAFARU DAKAI Allah yasa mudace Ameen 🙏🙏

🍃🍃🍃🍂🍂🍂🍃🍃🍃
WATA RANA MANZON ALLAH S. A. W suna zaune da abu zarr da yamma sai rana ta kusa faduwa sai manzon ALLAH S. A. W ya tambayi abu zarr yace ya abu zarr shin kasan yadda ranannan zata fadi sai abu zarr yace ALLAH da manzonsa su sukafi sanin inda zata fadi sai manzon ALLAH S. A. W yace ba
faduwa takeyiba tana zuwa gaban ALLAH ne tayi sujada sai ALLAH yace an karbi sujjadarki sai ta wuce ta bullo ta gabas sai gari ya waye. To ananan ananan
wata rana zataje gaban ALLAH tayi sujjada sai
ALLAH yace an karbi sujjadar ki ammaki koma ta inda kika fito yau babu hanya. Sai ta koma ta fito ta yamma sai gari ya waye al umma zasu wayi gari rana tafito ta yamma xata fadi a gabas. To wannan rana ranace
wadda ALLAH YA rufe karbar tuba ko da kafirine yayi kalmatush shahada ALLAH bazai karba ba domin yarufe littafin kowa da kowa. to tmbyta anan
itace shin wannan wace ranace kuma yaushe ce
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN! YA ALLAH KA bamu kyakkyawan karshe. Kuma dan ALLAH don son annabinsa duk wanda ya karanta kuma yayi
imani to ya turama contacts din sa domin tunatarwa ce, muyi gaggawa zuwa ga neman gafarar ALLAH ko zamuyi kyakkyawan karshe. Astaghfirullah wana tubu ilaihi

Don't delete it, just tr

اللهم ارزق من نشرها الفردوسئ الاعلى
Allah ka azurta wanda yatura wannan sako gawasu da aljannar firdausi madaukakiya

Address

Kano Dala Lokalgamn
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Soda dahawaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share