20/09/2021
TAMBAYOYI NE GARE KU MATA.
1.Wai Shin da Wasu Matan Kance, Duk Macen da ta Maida Namiji Uba Wai zata mutu Mareniya?
2.Wai Shin Namiji Kanin Ajaline?
3.Wai Shin Namiji Mugune?
Ire Iran wadannan magagganun sunanan da yawa kuma matan ne ke yawan furtasu,
Ku bamu Amsar Tambayoyin...Da gaskene haka maganar take?