17/02/2023
MENENE MAKOMAR MU A HAKA?????
Yakai Dan Uwah/Yar Uwah Dangi sune a haqqun farko na taimakawa wae shin ko kana ganin basu da haqqi ne sbd badasu ake neman dukiyar ba???
To kasani yakai dan Uwah te makon su dole ne, kayi naka kabar wa Allaah nasa
Zumunci yayi wahala koda kuwa ta wayane, kaga yan Uwah suna gaba Subuhanallah
Yayana yanada sama million 10 Amma Ina kwana da yunwa Ina haqqin yan uwan takardar.. Fatana Shine mu gyara se Allaah yatai make mu,,, Allaah kasa madace
AAMEEN Y ALLAAH