AMINA SALIS

AMINA SALIS �𝐓𝐚𝐫𝐠𝐞𝐭 100𝐊�
�𝐘𝐨𝐮 𝐟𝐢𝐫𝐬𝐭 𝐟𝐨𝐥𝐥𝐨𝐰 𝐦𝐞�
�𝐖𝐫𝐢𝐭𝐞 𝐝𝐨𝐧𝐞�
�𝐓𝐡𝐞𝐧 𝐈 𝐰𝐢𝐥𝐥

Ina son shi wlh please kutaya ni tagin din shi please 👇👇👇  princ
14/11/2025

Ina son shi wlh please kutaya ni tagin din shi please 👇👇👇
princ

AMINA SALIS Indai kana samun N400 a rana, tsaf zaka rike mace.🙈
16/10/2025

AMINA SALIS Indai kana samun N400 a rana, tsaf zaka rike mace.
🙈

15/10/2025

Up Nigeria!!!🇳🇬🇳🇬
Are we going to world cup? 🥺

ALHAMDULILLAH🙏💯ALHAMDULILLAH 🙏❤MASHA ALLAH❤💯MY SPECIAL ENGAGEMENT❤ALLAH YA SANYA ALKAIRI🙏Giey Prince AMINA SALIS
15/10/2025

ALHAMDULILLAH🙏💯
ALHAMDULILLAH 🙏❤
MASHA ALLAH❤💯
MY SPECIAL ENGAGEMENT❤
ALLAH YA SANYA ALKAIRI🙏
Giey Prince AMINA SALIS

Turkwaso da Maijidda a Lokacin Hutun MakarantaBayan bikin rufe makaranta da raba kyaututtuka, lokaci ne yazo na hutun za...
10/08/2025

Turkwaso da Maijidda a Lokacin Hutun Makaranta

Bayan bikin rufe makaranta da raba kyaututtuka, lokaci ne yazo na hutun zangon uku wanda shi ne zanhonnƙarshe a shekara.. Rana ce da ta kkasance mai cike da annuri, kowa yana farin ciki da hutu, musamman Turkwaso da Maijidda – waɗanda yanzu sun zama sabbin yara masu tsafta, kamshi da ɗa’a, sakamakon nasiha da labaran wa’azi daga sabuwar malamarsu, Malama Amina. Ƴar ƙwalisa.

Wannan lokacin hutun ya kasance na musamman a garesu ganin cewa tunda suke basu taɓa samun wata kyauta ba a lokacin rufe makaranta, amma gashi bana sun samu har kashi biyu-da ta ƙwazon karatu da kuma ta tsafta.

Amma a baya haka ake gama duk ɓukukuwan, babu kyauta ta ɓangaren ƙwazo ballantana kuma ta waɗanda s**a yi fice akan sauran fannoni kamar tsafta, ladabi da kuma rashin fashi da makara. Tsoffin abokansu da ke guje musu a baya yanzu sun soma zama da su saboda canjin halayensu.

Yayin da aka ce an rufe makaranta ɗomin hutu har sai zuwa watan Satumba, sai Turkwaso ya tafi Zaria don yin hutu tare da kawunsa, Kawu Bashari. Maijidda kuwa ta tafi Dakatsalle, ƙauyen da ke can cikin daji sosai don ziyartar Innarta Hajiya Salmai, wadda ke da ƴa sa’arta kuma sun shaƙu sosai. Sun daɗe suna yiwa juna alƙawarin kai ziyara domin sada zumunci sai yanzu Allah ya nufa.Dukan su biyun (Turkwaso da Maijiɗɗa) suna fatan za su huta, su more sabuwar rayuwa, su kuma ci gaba da jin daɗin canjin da s**a samu.

Amma akwai abu guda da ke damunsu – za su yi matuƙar kewar juna. Ba waya, ba hanyoyin sadarwa, babu WhatsApp, babu katin kira –haka su rabu da juna, kowa ya tafi da zuciyarsa cike da kewar ɗan uwansa waɗɗa ba zata misaltu da kalaman fatar baki ko wasu kalmomin marubuci masu cike da azanci ba.

A daren farko a Zaria, Turkwaso ya kalli sararin samaniya yana tunanin Maijidda. "Da ace muna tare yanzu," inji shi, yana kwance bisa tabarma a tsakar gida ana shan iska. Sai kawai ya jiyo muryar yayansa ɗsn wajen Kawu Bashari da ake kira Baba,Keep saɓoda sunan kakansu ne da AMINA SALIS

Allah yasa mucika da imani 🤲🤲
06/08/2025

Allah yasa mucika da imani 🤲🤲

Jarumar Kannywood, Maryam Booth Ta Saki Sabbin Hotuna Masu Jan Hankali
06/08/2025

Jarumar Kannywood, Maryam Booth Ta Saki Sabbin Hotuna Masu Jan Hankali

Jaruma Firdausi Yahaya
06/08/2025

Jaruma Firdausi Yahaya

05/08/2025

Address

Chikun
Kaduna

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2348032564092

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMINA SALIS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AMINA SALIS:

Share