Diwani shehu ibrahim inyass

Diwani shehu ibrahim inyass Diwaani

22/08/2026

فأياتهم ءاياته وهو قدسقى
جيوشا بفيض من بنان لطائف

Fa,ayatuhum ayatuhu wahwa qadsaqa
juyushan bifaidin min banaanin laɗa ifi
Shehu yace" kaga mu, ujizozin annabawa daga mu,ujizarshine haqiqa ya shayar
Da rundunoni da kwaranye na ruwa daga ƴan yatsun sa masu tausasawa

22/08/2026

فآوصافه قدسية وهو قدسمى
على رتبةالأرسال فوق السقائف
Fa ausaafuhu qudsiyyatun wahwa qadsama
Ala rutbatul arsaali fauqassaqa ifi
Shehu yace" kaga siffofin Manzon Allah masu tsarki ne alhalin shikuma ya ɗaukaka
abisa martabobin manzanni aburbushin chan saman samomi

21/08/2026

فسادبذا اولده وهو سيد
لسر وجودالكون جم المعارف
Fasaada bizaa aulaadahu wahwa saiyyidun
Lisirri wujuudil kauni jammul ma,aarifi
Shehu yace" Saboda ilimin da asanar da Annabi Adamu ne yasa ƴaƴan shima suke shugabanci kuma Annabi ne shugaban su
Da sirrin samuwar halitta shine manzon Allah wanda yataare duk sanin Allah

21/08/2026

فمنه علوم العالمين فئادم
به علم الأسملء قبل التعارف
Famunhu uluumul aalamina fa adamun
Bihi ullimal Asma,a qablal ta,aarufi
Shehu yace"daga Annabi ne dukkan talikai s**a samu ilimi shi kuma Annabi Adamu
Da Annabi ne asanar da shi sunayen da ya kiransu aka karɓi tubanshi tinkafin ma,arufa

20/08/2026

ولا كنما المختار ارفع منصبا
ومنه منال الأقدمين الغطارف
Walaa kinnamal mukhtaru arufa,u mansiban
Waminhu manaalul aqdaminal gaɗaarifi
Saidai cewa annabinmu abinzaɓi ya fisu daraja da gairma gurin ubangiji
Daga Annabi ne abubuwan da akabawa magabata na baye bayen da s**a samu agurin Allah

20/08/2026

فموسى وابرإهيم مع نجل مريم
لهم رتبة والكل امن لخائف
Famusa wa Ibrahima ma,a najli Maryamin
Lahum rutbatun wakullu amnun likhaa ifi
Shehu yace" kaga Annabi Musa da Annabi Ibrahim da Annabi isah ɗan maryam
Toh dukkan su suna da daraja kuma gaba ɗayansu amincine ga dukkan wani mai tsoro

19/08/2026

وهم كلهم غر سراة آجلة
وما كابن عبدالله عندالطوائف
Wahum kulluhum gurrun saratun ajillatun
Wamaa ka ibni Abdullahi indal ɗawaa ifi
Shehu yace" dukkan su baki ɗayansu haskene kuma shuwagabannine masu girma
Amma fa basu kai ɗan Abdullahi ba agurin dukkan taron manyan malamai

19/08/2026

وإن لكل الأنبياء من خوارقا
من المصطفى قد حازها كل خارف
wa innalikullil anbiya min khawariqan
minal musɗafa qad haazaha kullu kharifi
Shehu yace" kaga gaba ɗayan mu,ujizozin annabawa na keta al,ada
toh haqiqa daga annabinmu ne abin zaɓi s**a sameta dukkan wani shugaba acikin su

18/08/2026

حلفت يمينا إنهالدهر مفرد
فلا يتأتى ان يثنى بطارف
Halaftu yaminan innahuddahra mufradun
Falaa yata attaa anyusanna biɗaarifi
Shehu yace" narantse rantsuwa irin ta ɗan musulmi Annabi shikaɗaine a dukkan zamani
Bazai yiwu ba ace wai Annabi su biyu ne asami nabiyun shi koɗanyanene

18/08/2026

بشير نذير عاقب وثناءه
به جائناالفرقان بعدالصحائف
Bashirun nazirun aaqibun wasanaa uhu
Bihi jaa a**l furqaanu ba,adassaha ifi
Shehu yace" shi mai bushara ne da aljanna kuma mai gargaɗi dawuta ne wanda yazo a qarshen annabawa kaga yabon shi
Shine wanda Alqur'ani yazo mana dashi Bayan wanda littattafan baya s**a zo dashi

Address

Kaduna
742348

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Diwani shehu ibrahim inyass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Diwani shehu ibrahim inyass:

Shortcuts

Share