Sultan Muktar Yaro

Sultan Muktar Yaro I sell gold, wristwatch, Silver, customs at low price

18/02/2024
Dubai gold Available
07/02/2024

Dubai gold Available

19/05/2020

Aslm fatan alkari juma a bakidaya ga azumi yadako hayar wucewa allah kasa muna cikin yan tattun bayanka ameen

Different rings at lower price
08/01/2018

Different rings at lower price

Silvers rings at low price
08/01/2018

Silvers rings at low price

08/01/2018
08/01/2018

*MASU* _GUDU_ _SU_ *GUDU*
_bana dai mata sun fara kisa_
*MASU GUDU SU GUDU*
_kwalba da wuka sune a sama_
*MASU GUDU SU GUDU*
_Yau Karin Aure ya Zam rigima_
*MASU GUDU SU GUDU*
_dan kwalba da wuka basa magana_
*MASU GUDU SU GUDU*
_daga ansoka saide ka wuce_
*MASU GUDU SU GUDU*
_kuma kunga jini baya magana_
*MASU GUDU SU GUDU*
_daga anbude saide ya wuce_
*MASU GUDU SU GUDU*
_daga nan kuma sai rami ka wuce_
*MASU GUDU SU GUDU*
_Don Allah ku mata kubari_
*MASU GUDU SU GUDU*

Jewelry
05/01/2018

Jewelry

05/01/2018

[11/21, 12:15 AM] ‪+234 906 027 6978‬: 😱😳😂😂😂😂😂😂😂😂 ...........NISHADI..........
Wani Mutum ne yana aiki a gidan sarki,to kulum sai an
zaneshi saboda ba daman yayi magana sai yayi ashar wani lokaci ma sai ya zazzagi sarki, wata rana sai matarsa tache masa idan yaje fada yayi shiru yadaina magana, washegari da yaje fada yaki yiwa kowa magana har aka kusa tashi daga fada, chan ana zaune agaban sarki sai wani yache masa: mutumina yau shine ko magana babu... buden bakin sa keda wuya kawai sai yache ai yau sarki saidai ya zane uwarsa ba dai niba.
plz don't laugh alone... 😄😄😂😂😂

Address

Gold Line A/gumi Market Kaduna
Kaduna

Telephone

07061335004

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sultan Muktar Yaro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share