Akram

Akram Guiding and Counselling our Society

KAJI MAGANA TA ASALI DA TAKE CIKE  DA GASKIYA
26/08/2024

KAJI MAGANA TA ASALI DA TAKE CIKE DA GASKIYA

25/08/2024

BINCIKE!
Ta Yaya Fasiki, Fajiri, Maha’inci, Makaryaci, Azzalumi Kuma Dan’ta’addah Zai Maka Ta’addanci Sannan Ya Baka Labari Kuma Ka Gazgata Shi?

25/08/2024

WALIYYAN DA S**A AURA WA NIGERIA AURE DA WADAN NAN SHUGABANNI NA WANNAN ZAMANI SUN HA’INCI AL’UMMA!
Allah Dai Ka Isar Mana!

25/08/2024

FETUR!
A Sati na 3 a Watan August, 2024 Naje Warri (Delta State). Naga Ana Saida Petrol N900.
Ya ILaahiy a Inda ma Ake Hako Mai ma Kenan?

Tsaftace Aikin Gwamnati Shine Akawo Karshen Cin Hanci da Rashawa Kawai!
25/08/2024

Tsaftace Aikin Gwamnati Shine Akawo Karshen Cin Hanci da Rashawa Kawai!

Gwamnatin Najeriya ta yanke hukuncin korar dubban ma'aikatanta dake dauke da digiri 'dan Cotonou. Ministan ilimi Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewar majalisar ministoci ta amince da matsayin domin tsaftace ayyukan gwamnati a matakai daban daban. Mamman ya ce an umarci Sakataren gwamnati da ya rubuta takardar umarni zuwa hukumomin gwamnati da masu zuman Kan su dangane da daukar matakin a kan Duk masu irin wannan digirin daga shekarar 2017 zuwa yanzu. Wannan matsayin na gwamnati ya biyo bayan binciken da Jaridar Ja'afar Ja'afar ta Yi domin bankado wannan badakala ta samun shaidar digiri na bogi.

23/08/2024

YES!
We
Support
National Prayer 100%

23/08/2024

WE ACCEPT NATIONAL PRAYER WITH GOOD HEART!!!

23/08/2024

RAUNIN IMANI!
Tsoron Mutuwa da Kwadayin Tara Abin Duniya Ya Janyo Mana Kaskanci da Wulaqanci a Inda Bai Kamace Mu Mudauka ba!

11/08/2024

SHAWARA!
Mataki Ya Kamata Talakawa Su dauka Akan Duk Wanda Hukuma Zata Baiwa Wani Abu Ya Rabawa Talakawa Amma Sai Yayi Nashi Waje da abin!
(Takın Gwamnati) Da Sauran!

08/08/2024

TSOHO/DATTIJO!
Duk Tsohon Da Kaga Baya Tausayin Na Kasa Ko Na Bayansa! Toh! Wannan Tsufan Banza Ne, Bana Dattijo Bane!

08/08/2024

ABINDA YAKE BANI MAMAKI!

Wane ne Acikin Wadan nan Wanda Yafi Cin Amanar Kasar Sa:

1. Wanda Yake Sace Lalitar (Baitil Malin) Kasa Ya Gina Kansa Ko Yakai wa Abokanan Gabar Cigaban Kasar Sa Ya Ajiye.

2. Wanda Ya Daga Tutar Wata Kasa a Lokacin Zanga-Zanga, Yana Kira ko Nufin Wannan Kasar ta Kawo Masa Dauki.

07/08/2024

JARRABAWA!
Idan Allah SWT Yana Nufin Bawa da JARRABAWA a Duniya da Lahira, Sai Ya Hada Shi da Mulki a Nigeria!
Shugabanni Sun Shiga 3!

Address

Malali GRA Kaduna
Kaduna
831101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akram posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Akram:

Share