Abdurrahman Adamu

Abdurrahman Adamu Qur’an | Self Development | Mindset
I share what works, not what sounds good
Learn. Grow. Stay consistent.

Ga abubuwan da ake so ka aika gobe ranar Eid:Kada ka wuce baka Karanta ba Kuma kayi Sharing don wasu su amfana. CEO Nuru...
26/05/2026

Ga abubuwan da ake so ka aika gobe ranar Eid:
Kada ka wuce baka Karanta ba Kuma kayi Sharing don wasu su amfana.

CEO Nurul Qur'an institute ✍️



If you're blessed say Alhamdullh ❤️😀
26/05/2026

If you're blessed say Alhamdullh ❤️😀

GA wannan Dan Allah Jama'a a dauka ayita yadasu a status don jama'a su Amfana 😭😭😭 please 😔 Wani yanzu haka ya mantaCEO N...
26/05/2026

GA wannan Dan Allah Jama'a a dauka ayita yadasu a status don jama'a su Amfana 😭😭😭 please 😔 Wani yanzu haka ya manta

CEO Nurul Qur'an institute, ✍️

Ka Tsaya Ka Karanta Zai Maka Amfani. 👇👇👇
26/05/2026

Ka Tsaya Ka Karanta Zai Maka Amfani. 👇👇👇

Hotuna Biyu Masu Kamada Juna, Allah ya karba Ibadunmu Baki daya ❤️😭CEO Nurul Qur'an institute ✍️
26/05/2026

Hotuna Biyu Masu Kamada Juna, Allah ya karba Ibadunmu Baki daya ❤️😭

CEO Nurul Qur'an institute ✍️

Mai girma Sheikh Badr Al Turki ya ziyarci hedikwatar Babbar Hukumar Gidajen Yari ta ƙasa a Muzdalifah, inda ya gana da s...
25/05/2026

Mai girma Sheikh Badr Al Turki ya ziyarci hedikwatar Babbar Hukumar Gidajen Yari ta ƙasa a Muzdalifah, inda ya gana da shugabanninta da ma’aikatanta.

Ya yaba da ƙoƙarin da suke yi a cikin tsarin hukumomin tsaro da kuma hidimar da suke yi wa baƙin Allah (mahajjata). Haka kuma ya jaddada muhimmancin riƙon jama’a da wajibcin ji da biyayya ga shugaba mai mulki.

CEO Nurul Qur'an institute ✍️

25/05/2026

Ga wannan kada ka bari kayi Asara ka Tsaya Ka Kalla ❤️




Part 8

25/05/2026

Ga wannan kada ka bari kayi Asara ka Tsaya Ka Kalla ❤️




Part 7

25/05/2026

Ga wannan kada ka bari kayi Asara ka Tsaya Ka Kalla ❤️




Part 6

25/05/2026

Ga wannan kada ka bari kayi Asara ka Tsaya Ka Kalla ❤️




Part 5

25/05/2026

Ga wannan kada ka bari kayi Asara ka Tsaya Ka Kalla ❤️




Part 4

Address

Government College Kurmin Mashi Road Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdurrahman Adamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share