Nurul Qur'an Institute

Directions Website

Nurul Qur'an Institute Nurul Qur'an TV | Ilimi & Hikima Daga Al-Qur'ani
Tasiri • Hadisi • Wa'azi •

📖 Fa’ida daga Al-Qur’ani{ وَلَن يُؤَخِّرَ ٱللَّهُ نَفۡسًا إِذَا جَآءَ أَجَلُهَا ۚ وَٱللَّهُ خَبِيرٌۢ بِمَا تَعْمَلُونَ ...
08/10/2026

📖 Fa’ida daga Al-Qur’ani

{ وَلَن يُؤَخِّرَ ٱللَّهُ نَفۡسًا إِذَا جَآءَ أَجَلُهَا ۚ وَٱللَّهُ خَبِيرٌۢ بِمَا تَعْمَلُونَ }

[Suratul Munāfiqūn: 11]

Ma’ana:
“Allah ba zai taɓa jinkirta wa wata rai ba idan ajalinta ya zo. Kuma Allah Masani ne game da abin da kuke aikatawa.”

🌿 Fa’idar Ayar:
Ajalinka ba zai jira ka ba. Idan lokacin da Allah Ya ƙaddara maka ya zo, babu wanda zai iya ƙara maka ko da lokaci kaɗan.

Saboda haka, kada ka jinkirta tuba, sallah, karatun Al-Qur’ani da aikata alheri. Ka yi amfani da lokacin da Allah Ya ba ka kafin ranar da ba za ka sake samun damar gyara abin da ka bari ba.

Rayuwa dama ce; amma ajal yana da lokaci ƙayyadadde.

8:05AM
8/10/2026

GA HANYOYI 2 DA ZA KA BI DON GYARA TILAWARKA/KI 📖✨1️⃣ Koyi Makharij da Sifatul HurufDomin ka/ki riƙa furta haruffan Al-Q...
08/10/2026

GA HANYOYI 2 DA ZA KA BI DON GYARA TILAWARKA/KI 📖✨

1️⃣ Koyi Makharij da Sifatul Huruf
Domin ka/ki riƙa furta haruffan Al-Qur’ani daga inda ya dace.

2️⃣ Saurari karatun ƙwararren Qari sannan ka/ki maimaita
Wannan zai taimaka wajen gyara lafazi, tsayawa da farawa, da kyautata tilawa.

✨ Kana/kin son koyon yadda za ka/ki gyara karatun Al-Qur’ani?

📢 NURUL QUR’AN INSTITUTE na shirya FREE ONLINE CLASS na Gyaran Karatun Al-Qur’ani a WhatsApp.

📚 Za mu koya:
• Gyaran karatu
• Makharij
• Tajweed
• Kurakuran da ake yawan yi wajen karatun Al-Qur’ani

📲 Domin shiga Free Class, turo mana saqo a WhatsApp 👇👇👇yanzu kafin acika

📞 08161633120

07/10/2026

Beautiful Qur'an Recitation ❤️

🔥 GA HANYOYI 2 da za su sa ka fara son Al-Qur’ani da gaske. Ka tsaya Ka Karanta, 👇👇
07/10/2026

🔥 GA HANYOYI 2 da za su sa ka fara son Al-Qur’ani da gaske. Ka tsaya Ka Karanta, 👇👇

07/10/2026

🔥GA SIRRI (2) da suke taimaka maka ka gyara Makharij.
👇👇👇

🔥 “KADA KA FARA KOYON TAJWEED KAFIN KA FAHIMCI WANNAN.”👇👇👇
07/10/2026

🔥 “KADA KA FARA KOYON TAJWEED KAFIN KA FAHIMCI WANNAN.”👇👇👇

{ فَجَعَلۡنَٰهُمۡ سَلَفٗا وَمَثَلٗا لِّلۡأٓخِرِينَ }[Surah Az-Zukhruf: 56]Abubakar Mahmoud Gumi:Sai Muka sanya su magabã...
06/10/2026

{ فَجَعَلۡنَٰهُمۡ سَلَفٗا وَمَثَلٗا لِّلۡأٓخِرِينَ }
[Surah Az-Zukhruf: 56]

Abubakar Mahmoud Gumi:
Sai Muka sanya su magabãta kuma abin misãli ga mutãnen ƙarshe.

🔥 IDAN KANA YIN WANNAN YAYIN KARATUN AL-QUR’ANI, KA DAINA.👇👇👇
06/10/2026

🔥 IDAN KANA YIN WANNAN YAYIN KARATUN AL-QUR’ANI, KA DAINA.👇👇👇

KADA KA FARA KOYON TAJWEED KAFIN KA FAHIMCI WANNAN.👇👇👇
06/10/2026

KADA KA FARA KOYON TAJWEED KAFIN KA FAHIMCI WANNAN.👇👇👇

SHIN KA SAN ABIN DA KE FARUWA idan ka riƙa karatun Al-Qur’ani cikin gaggawa?Idan kana karatun Al-Qur’ani cikin gaggawa, ...
05/10/2026

SHIN KA SAN ABIN DA KE FARUWA idan ka riƙa karatun Al-Qur’ani cikin gaggawa?

Idan kana karatun Al-Qur’ani cikin gaggawa, kana iya:👇👇👇

Address

Government College Kurmin Mashi Road Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurul Qur'an Institute posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share