07/10/2022
Kungiyar APC FOR GOOD LEADERSHIP AND AWERNESS
Yayin Ziyararta Ta Farko Ta Ziyarchi Mai Bawa Gwamna Shawara Kan Harkar Makarantun Secondary Na Jihar Kano Hon. Junaidu Dan Commissioner Yayin Zaman Nata An Tattauna Manyan Batutuwa Dangane Da Abun Da Ya Shafi Jam'Iyyar A P C Tunda Matakin Kasa Jiha Da Karamar Hukuma Da Mazaba Don Ganin Yadda Za'a Samu Nasara A Zabe Mai Zuwa Na 2023 Sannan Ya Bawa Kungiya Shawara Da Nasiha Don Ganin Ta Samu Chigaba Ta Bangarori Da Dama Sannan Ya Yaba Da Yadda Aka Gudanar Da Abubuwan Da Suke Chikin Kungiyar.