Kano to Jidda online legit Business

Kano to Jidda online legit Business We are here for better healthcare, we always provide an intensive respond to your wishes and inquiri

27/01/2025

MAZA MASU RAUNI GA IYALI

KA NEMI MAGANIN SANYI INGANTACCE DA KUMA MAGANIN BASIR SANNNAN KUMA KA TABBATA BAKA TABA YIN ISTUMNA'I BA WATO "MA********ON"

A SAMU DABINO DA BUSASSHEN ZOGALE A DAKA SU SU ZAMA GARI A SAMU ZUMA MAI KYAU A HADE SU WURI DAYA A DINGA SHAN COKALI UKU SAU BIYU A RANA SAFE DA DARE

ZAKA BADA LABARI

AKWAI HADI NA MUSAMMAN WANDA AKE SHA A SATI SAU BIYU SABODA GUDUN CUTARWA

08065717717 WhatsApp

MUNA KAI MAGANI DUK FADIN NIGERIA HARDA WASU KASASHEN

27/01/2025

MATA MASU JIN ZAFI YAYIN IBADAR AURE WASU HARDA TSAGEWAR GABA DAUKEWAR NI'IMA TO SANYI NE.

A SAMU KANUNFARI
GANYEN MAGARYA
HULBA

Sai a daku su a dinga zubawa a cikin ruwa mai zafi a juya sai a tsuguna akan tiririn idan ya huce sai a shiga.

Sannnan asamu man tafarnuwa original na waje ba local ba sai a samu sirinji a kwanta sai a matsa a HQ a samu audiga a toshe zuwa minti 15 ko 10

Bayan maganin sanyi zai gyaraki ya matseki kuma ki samu ni'ima

MUNA KAI MAGANI DUK FADIN NIGERIA DAMA WASU KASASHEN
08065717717 WHATSAPP

27/01/2025

MATA MASU JIN CIWO YAYIN AAL'ADA

A SAMU KUSBARA DA FUREN ALBABUNAJ A DAKASU SAI A TAFASA KAMAR SHAYI ASA ZUMA ASHA SAU UKU A RANA RABIN KOFI..

SANNAN A GUJI YAWAN CIN YAJI DA GISHIRI DA ZAQI FIYE DA KIMA A LOKACIN AL'ADAR.

08065717717 WHATSAPP

MATA MASU FAMA DA JINNU TA KOWACCE FUSKA

A SAMU TURAREN HINDU ANA TURARE DASHI DA FUSUQ ADINGA TSUGUNNAWA AKAN HAYAKIN, SANNAN A SAMU KIRFA A DAKA TA A DINGA SHAQA TA HANCI AMMAN YAWANCI SAI AN TILASTA MUSU.

MUNA KAI MAGANIN DUK FADIN NIGERIA HAR DA WASU KASASHEN.

WHATSAPP 08065717717

Address

Mil 9 Street
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348065717717

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano to Jidda online legit Business posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kano to Jidda online legit Business:

Share