04/10/2025
Indai kai dan gwale local goverment ne ka tsaya ka karanta wannan labari Turka Turka ta barke tsakanin wasu yan siyasa guda biyu da s**a fito daga jamiyyar NNPP mai kayan marmari tsakanin wani dan gwagwarmayar siyasa HALIFA BAKI DA IBRAHIM UMAR wanda a kafi sani da BUZZ tsohon S.A na MEMBER na karamar hukumar gwale.sakamakon wasu al kawaririka daba a cika masa ba yayin da suke yawon kanfen a zabe 2023 halifa baki ya shaida mana cewa yayin yawon kanfe ya rasa wani sassana jikinsa hakan yasa yashi fusata ya kwace mashin mai chaji na tsohon S.A Din