20/03/2026
Eid Mubarak 🌙✨
Taqabbalallahu minna wa minkum 🤲
Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa wannan sallah ta zo mana da albarka, rahama da farin ciki 💕
May Allah accept our عبادah, grant us blessings, mercy, and happiness on this beautiful Eid 🤍✨
Barka da Sallah 🎉💖