26/04/2024
Kamfanin NAFSON DATA, ya bawa Saddiq muhammad Sarki mukamin Ambassador na kamfanin.
Kamfanin ya bashi mukamin ne bisa jajircewarshi da kokarinshi na rike amana inda kamfanin zaiyi aiki dashi ka'in da na'in don cigaba da bunkasa shi ta wurare da dama a Najeriya.
Domin samun saukin Data kuma mai inganci, ana turawa take shiga, kuyi ragista da kamfanin NAFSON DATA.
Wanda bai yi ragista da kamfanin NAFSON DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
π
https://nafsondata.com.ng
Duk wanda yake bukatan yayi Download din Application dinmu a yanzu haka, kai tsaye ya shiga wannan link din
π
https://nafsondata.com.ng
Duk wanda yake bukatan karin bayani, Don Allah ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
09065379012
09128118964