24/12/2025
shekarar nan, wayarka na iya fi ka samun kuɗi fiye da kai… idan baka da Computer Skill!
Yawancin matasa suna neman aiki, amma kasuwa tana neman Web Developers da Data Analysts.
Ba wai dole sai ka zama genius ba sai ka iya HTML, CSS, JavaScript, ko kuma ka fahimci Excel, Power BI, SQL.
Yau, kamfani na iya ɗaukar mutum daga gida, ya biya shi dollar, ba tare da ya san daga ina kake ba.
Tambaya ita ce:
ai fa? Me kake koya wa kanka a waya ko laptop ɗinka a yau?
Ka faɗa a comments: Web Development ko Data Analysis anne kake ganin yafi dacewa da kai?