Êll sadeeq s k per

Êll sadeeq s k per Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Êll sadeeq s k per, Business service, Gombe, Kano.

27/07/2022

Jagoran talakawaDr rabiyu
musa kwankwaso allah Yama
Mulkin kasannan allah Amin

25/06/2022

8 13👏👏🙏🙏

kwankwasiyya Dan Musa  kura ba kuraribamuje sannu Saigiwa dan sani asali yasa Kareyaciali,sarada sassaka bai Hana gamji ...
12/06/2022

kwankwasiyya Dan Musa kura ba kurariba
muje sannu Saigiwa dan sani asali yasa Kare
yaciali,sarada sassaka bai Hana gamji toho
jamuje jagoran Talakawa Dr RABIYU MUSA
kwankwaso
wani tsuntsu Yana gudun ruwa ga agwagwa nanemanshi jikan sale kazama kure watan
bakwai makara rani.

ga uwar Zuma Dan Musa kintashi duniya tabiki kumahassada ga marurun zuci Mai uyar mastewa karfan kafaSai gwangan tafi muje uban su mubara Allah ya karemanakai jigon
Talakawa RABIYU MUSA kwankwasiyya.
🙏🙏🙏💪💪⚔️⚔️🗡️🗡️🪓🪓🏹🏹🏑💯💯

Barka da warhaka abokai Maza da matan dafatan kowa Yana lafiya AllahYasa haka Amin ya Rabbi.Jama,a mukulu da Mai kishinm...
09/06/2022

Barka da warhaka abokai Maza da matan dafatan kowa Yana lafiya AllahYasa haka Amin ya Rabbi.

Jama,a mukulu da Mai kishinmu da kishin addininmu a Nigeria.talaka bashida wani anfani agun manya arewa Sai shekarar zabe
suke tunawa da talaka suzo sana muku zakin baki suna maidaku mayin wata suna baku 2k suna cewa kuzabemu zamukawo muku cigaba insuncikuma saisu manta da alkawarin dasukayimuku,bazaku Kara ganinshiba Sai yakusasauka amulki saiyazo yamuku burtsatse na ruwa. talaka kakula da shugaban dayadamu dakai basu taru sunzama dayaba akwai Yan Amana Kamar DR RABIYU MUSA
KWANKWASO MAI TALAKAWA, jigon talaka
Allah ya tayama rabbana yakareka.babba Dan
babba 💯🙏🙏🙏🙏🙏💪💪💪👏👏👏👏🌹

innalilahi,wanna ilaihi raju,un yau kwana uku kenan da fara rusau agun damukegudanar da kasuwancinlmu muna rokonYan uwa ...
09/06/2022

innalilahi,wanna ilaihi raju,un yau kwana
uku kenan da fara rusau agun damuke
gudanar da kasuwancinlmu muna rokon
Yan uwa sumu acikin addu,a Allah ya Mana
jinji mafi alkairi 🙏👏💯😃😭😭😰😢😥

Mezaku iya cewa ananwajan
16/05/2022

Mezaku iya cewa ananwajan

11/05/2022

💯🍒🙏👏💥🍓😭😭🤣😂

S k per💯🍎🍒🌷😀👏🌶️💥🗨️🌹💯🌹💯🤏
11/05/2022

S k per💯🍎🍒🌷😀👏
🌶️💥🗨️🌹💯🌹💯🤏

KARANTA KO ZAKA YAGI RABONKA

Kafin kayi rubutu kayi nazari akai;
Kafin kayi magana kayi tunani akai;
Kafin ka yanke hukunci kayi bincike akai;
Ba kowace magana ake yarda da ita ba;
kuma ba kowace ake karyatawa ba;
Ka fadi alkhairi ko kayi shiru;
Ka yawaita aikata alkhairi fiyeda sharri;
Ka yawaita kyakkyawar addu,a fiye da mummuna;
Ba kowa bane mutumin kirki kuma ba kowa bane mutumin banza;
Kada ka zagi kowa kuma idan aka zage ka kayi hakuri yafi;
Kafin ka roki wani abu agun Allah kayi masa godiya akan wanda kake dashi;
Ka yawaita neman gafara awurin Allah kuma kada ka cuci kowa;
Ka yawaita yiwa Annabi s.a.w salati akullum kuma ako yaushe saboda baka da kamarsa;
Kada kaji haushi idan kayi post a whatsapp ko facebook ko instagram mai ma'ana ba,a yi maka comment ba don ba kowa ne keson irin post dinka ba;
Kada ka fifita kayan shaidan fiye da na Allah;
Kada kayi yaudara a soyayya saboda alhaki kyikyiyo ne kaima wata rana za,ayi maka ko ayiwa wani naka;
Idan kaga wani mai mummunar tarbiya kada kayi saurin la'antarsa kai dai kayi masa addu'a ko kayi shiru;
Idan kaga mabukaci ka taimakesa Allah zai biyaka;
Ka yawaita sadaka saboda tana yaye zunubai;
Ka taimaki tsoho ko tsohuwa koda ba naka bane kaima wata rana za'a taimaki naka;
Allah ya kawo mana dauki ya kuma sa mudace.
Don Allah idan ka karanta, turawa wani shi ma ya karanta don wasu su gani su karu da kai....

Address

Gombe
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Êll sadeeq s k per posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share