29/10/2020
Aslm friends fatan kowa yatashi lfy Allah yasa haka ameen. Ina mai qara tallata muku kayan sayar wana akwai sabulu mai kashe pimples yanasa hasken fata. Akwai humura mai qamshi da turaren wuta mai qamshin gaske kuma inada kulachcham maikyau hadaddiya. Duk meson saya tamin magana ina turawa ko ina