30/09/2026
Rayuwar Yanzu Ta Canza, Mutanen Da Suke Nesa Damu Sunfi Taimaka Mana Fiye Da Waɗanda Suke Kusa Damu. Lokacin Da Muke Fama Da Rayuwa Suwaye S**a Matso Jikin Mu Domin Su Taimaka Mana?
Mafiya Yawan Lokuta Waɗanda Suke Kusa Damu Suna Tunawa Damu Ne A Lokacin Da Mukayi Nasara. Kuma Akwai Mutanen Da Suke Kusa Damu Waɗanda Zasu Iya Taimaka Mana Muyi Nasara A Rayuwa.
S**a Ƙyale Mu Idan Ka Ganmu Kamar Almajirai. Babu Komai Rayuwa Ce Watarana Sai Labari!
Abban Nawal✍️