YAN BIRNI

YAN BIRNI Gamai bukatan kayanm saikayi magana akan wanan nmbr 08065411333 du inda kake a duniya Kasai xamubada akawo maka har inda kake yayana wobel daka company

Yan birni ganaku masu kyau coll nmbr 08065411333
12/11/2024

Yan birni ganaku masu kyau coll nmbr 08065411333

17/10/2024
17/10/2024

Available, 08065411333

﷽Munada kyawawan lace masu xubin manyan nashiga taroKANO/08065411333
16/10/2024


Munada kyawawan lace masu xubin manyan nashiga taro
KANO/08065411333

"Kowa da irin damuwarsa a wannan duniyar, kada kayi tsammanin kai kadai kake cikin damuwa,wani dauriya yafi ka shiyasa b...
05/03/2022

"Kowa da irin damuwarsa a wannan duniyar, kada kayi tsammanin kai kadai kake cikin damuwa,wani dauriya yafi ka shiyasa baka gane damuwarsa" .

*Allah ka yaye mana dukkan damuwoyinmu ya Hayyu ya Qayyum* 🙏

*ALHAMDULILLAH* *Ya Ubangiji ka shiryar damu zuwa ga tafarkin aminci, kuma ka tseratar damu daga dukkan duhu zuwa ga has...
04/02/2022

*ALHAMDULILLAH*

*Ya Ubangiji ka shiryar damu zuwa ga tafarkin aminci, kuma ka tseratar damu daga dukkan duhu zuwa ga haske. Yaa Allah ka karbi adduo'in da muke gabatarwa a cikin wannan rana mai tarun falala.*

*Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Jumma'a.*

*ALHAMDULILLAH* *Ya Ubangiji ka shiryar damu zuwa ga tafarkin aminci, kuma ka tseratar damu daga dukkan duhu zuwa ga has...
21/01/2022

*ALHAMDULILLAH*

*Ya Ubangiji ka shiryar damu zuwa ga tafarkin aminci, kuma ka tseratar damu daga dukkan duhu zuwa ga haske. Yaa Allah ka karbi adduo'in da muke gabatarwa a cikin wannan rana mai tarun falala.*

*Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barkada da Jumma'a.

*A Haka Dai Rayuwa Take Tafiya.. 2*Wani ya karba daga wajan ka, kai kuma ka karba a wajan wani. Wani ka baro a jiya, ga ...
14/01/2022

*A Haka Dai Rayuwa Take Tafiya.. 2*

Wani ya karba daga wajan ka, kai kuma ka karba a wajan wani. Wani ka baro a jiya, ga shi yanzu ka haɗu da wani. Wani yayi maka fatan alheri, sai kaima ka yiwa wani. Wasu na taimakonka, kaima ya kamata ka taimaka wa wasu. Wasu na maka fatan alheri, don haka kaima ka yiwa wasu. Wasu sun yi maka gata, don kaima ka yiwa wasu.

*A rayuwar duniya sai an sadaukar da wani abu kafin samun wani abu*
Juma'at Mubarak ❣️

Address

KATIN KWARI I. B. B
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YAN BIRNI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YAN BIRNI:

Share