Baban gaji

Baban gaji Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Baban gaji, Business service, Kofar mata, Kano.

18/05/2026

Hukumomin ƙasar Saudiyya sun sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah a yau Lahadi.

Cikin wata sanarwa da shafin Haramain ya wallafa a shafinsa na X, ya ce gobe Litinin ne ɗaya ga watan na babbar salla.

Hukumomin na Saudiyya sun kuma ce ranar Talata 26 ga watan Mayu ne za a yi tsayuwar Arafa, yayin da za a yi Idin babbar sallah ranar Laraba 27 ga watan na Mayu.

08/09/2022

Address

Kofar Mata
Kano

Telephone

+2349033562783

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baban gaji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Baban gaji:

Share