26/12/2025
Shin ko kun tina da La'ananniyar nan Deborah Samuel???
Nidai a iya tinani na America ta kai hari Sokoto ne domin daukar fansa wa Deborah wadda ta zagi Annabi SAW aka sallame ta.
Shin kun fahimci abinda America ke nufi da masu 'Yan Ta'adda masu tsatstsauran ra'ayin Addini wato ISIS???
A fahimta ta Suna nufin Al'ummar jihar Sokoto wadanda s**a kashe Deborah.
To amma ina wadanda s**a kashe mutanan mu da s**a dawo daga Rikiri a wajen Jos?
Ina maganar mafarautan mu da s**a dawo daga neman Halaliya aka tare su tareda yi musu kisan wulakanci???
Lallai Am A22alum4 ce