27/12/2021
Ya Allah kataimaki bawannana naka yagaza bazai iyaba, ya Allah ka iya mai,Ya Allah kaba mu zamallafiya da kwanciyar hankali agaruruwanmu da jahohinmu da kasashenmu ameen thumma ameen.
Ya Allah ka amsa, bi hubbi rasulullah sallallahu alaihi wasallam.