08/07/2026
Interlink mining.
A halin yanzu anayin bunburutun interlink akan farashin 2000 duk guda daya wato ITL.
Wannan farashin ana kallon shi a matsayin karamin farashi to Amma tunda jama'a sun yarda zasu siyar a haka shi kenan.
Kaima zaka iya fara mining Ιin interlink a halin yanzu.
Zaka shiga wannan Link Ιin π
https://interlinklabs.ai/74647464
Ka sauke App Ιin su kayi register ta hanyar kirkirar ID Ιinka,bayan kayi Register zaka fara abubuwa kamar haka.
1~ Hotuna nan na saka na yadda zakayi mining,wajen da aka rubuta MINE ITLG shine wajen mining wato inda na kewaye.
2~ Wajen da na nuna da Kibiya Kuma zaka taba shi idan ya bude zaka ga wajen Referral na kewaye sai ka shiga.
3- Sai ka dawo Bangaren HUMAN HASH idan ya bude akwai wajen da s**a ce "SUBMIT REFERRAL CODE sai ka saka musu π
74647464
Take zasu baka ITLG guda 1000 sannan su kara maka Human power.
Sai kawo dawo wajen da aka rubuta"Verified ITLG ka shiga kayi submitting na Verification.
NOTE.
Wadanda s**ayi register su ajiye invitation code Ιin su,zan saka su a Group da yake bada 185 ITLG Amma ga masu mining Ιin fa.