Kwari Online

Kwari Online textile business and waybill to any city in Nigeria,and I'm in kantin kwari market I love reading and I love books. I'm introvert but with so much confidence.

DAY 5Littafi: Mastery by Robert Greene.Littafin Mastery an rubuta shi ne akan samun power a cikin abin da mutum ya keyi ...
16/09/2024

DAY 5

Littafi: Mastery by Robert Greene.

Littafin Mastery an rubuta shi ne akan samun power a cikin abin da mutum ya keyi ta hanyar kaiwa matakin ƙololuwar iyawa a cikin yin wannan abun. Robert Greene yace mutanen da su ka kai wani mataki na ƙwarewa a cikin sana'arsu ko aikin su suna samun wata power ta musamman a cikin al'umma. mu kan yi mamakin waƴannan mutanen, mu kan ƙirasu da yan baiwa.(genius)

A littafin Mastery Robert ya nuna yadda kowa ma zai iya kaiwa wannan matakin ƙwarewar a cikin abin da yake yi. a littafin Robert ya yi bincike kuma ya kafa misalai da tarihin mashahuran magabata da duniya ta shaida yan baiwa ne a fannin su. magabata irin su Albert Einstein da Charles Darwin. bayan haka ya yi interview da mutanen da ya ƙira da contemporary masters (ma'ana yan baiwa ƙwararru da suke a raye) domin ya nuna samun gwaninta(Mastery) ba abu ne da ya taƙaita ga magabata kawai ba.

Littafin Mastery zai nuna maka hanya daki-daki tun daga matakin koyo har zuwa zamowa gwani.

A littafin Robert ya raba hanyoyin kaiwa ga zamowa gwani gida uku. na farko lokacin da ya ƙira apprenticeship: lokacin koyo, a wannan matakin ya yi bayanin hanyoyi da dabarun da mutum zai bi wajen cin moriyar wannan lokacin. na biyu sai abin da ya ƙira da Creative-Active: wannan lokacin mutum ya fara fahimtar yadda abubuwa suke ta hanyar bita(practice ) yau da gobe, nan ma yayi bayani daki-daki yadda mutum zai amfani wannan lokacin. sai na ƙarshe shine Mastery: a wannan lokacin ilmi da gogewa da maida hankalin ka akan wannan abin ya bunƙasa. abubuwa suna zuwa maka cikin sauƙi. ka samu gwaninta a cikin yin wannan abun.

S Wali

07/09/2024

26/08/2024

Kowa ya iya allonsa ya wanke.

RANAR HAUSA

Kwari market stories in photo 📷❤️
24/08/2024

Kwari market stories in photo 📷❤️

We sell as Holland 🔵9,800
24/08/2024

We sell as Holland 🔵
9,800

💙💙💙
23/08/2024

💙💙💙

🚨🚨🚨New storks alert.New arrivals of Dutch.Price:9,600.Delivery: nationwide.
06/07/2024

🚨🚨🚨
New storks alert.
New arrivals of Dutch.
Price:9,600.
Delivery: nationwide.

Address

Layin Jallaba Street
Kano

Telephone

+2348134680835

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwari Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwari Online:

Share