09/02/2025
📢 Sanarwa Muhimmiya: Karin Farashin Datar Airtel 🚨
Masu amfani da GARANTI VTU,
Kamfanin Airtel ya kara farashin data, wanda ke nufin za a samu canji kadan a farashin. Duk da haka, muna nan daram domin tabbatar da cewa kuna samun ingantaccen sabis da farashi mai sauki.
✅ Me Ya Kamata Ku Sani?
Sabon farashi yana aiki ga dukkan tsare-tsaren data na Airtel.
Har yanzu GARANTI VTU na daya daga cikin mafi araha da inganci.
📞 Don ƙarin bayani ko siyan data:
WhatsApp: 07060885954
Mun gode da amincewarku da GARANTI VTU! 🙌