Jamilu yuseef dabo gyauro

Jamilu yuseef dabo gyauro Jamiluyuseef maina

29/03/2023

“Yau zaɓaɓɓen shugaban Najeriya, Bola Tinubu ke cika shekara 71 da haihuwa a duniya. Wane sako kuke da shi zuwa gare shi?”

Amatsayinka na mutumin Arewa maso yammacin Najeriya wanne fata zaka yiwa Sen. Barau I. Jibrin Maliya, CON, FoE, akan han...
24/03/2023

Amatsayinka na mutumin Arewa maso yammacin Najeriya wanne fata zaka yiwa Sen. Barau I. Jibrin Maliya, CON, FoE, akan hanyarsa ta jagorantar majalisar Dattijan Najeriya 🤲👐

ALLAH KARABA MUDA BUTALAUYEN MUTANE IRIN WADANNAN BABU INDA ZASUKOMA SUYI DARAJA INDAI ZAMU ZAGI RARA TOWANANMA ABUN ZAG...
24/03/2023

ALLAH KARABA MUDA BUTALAUYEN MUTANE IRIN WADANNAN BABU INDA ZASUKOMA SUYI DARAJA INDAI ZAMU ZAGI RARA TOWANANMA ABUN ZAGINE

DUDA KASAN CEWARSA DAN KANO DUK WANI WANDA DAN ADAM.ZAIMASA RANA ƘARSHE YAZO YAZAMA BUTULU TOFA KASANI KAIMA DAZARAR KARASA ZAI BAR GURINKA YAKOMAGA WANCA NINKA ALLAH SHI ƘYAUTA

22/03/2023

DUKWANDA YAKWANA LAPIYA SHIYASO WANDA YARAGA MANA UBANSA YASHI UWARSA

MUMA ACEMANA BA YAN KANO BANE A MANA.SIYASA AIBA HAUKABACE

Wannan Sunzo Hannun 🤣🤣🤣🤣
18/03/2023

Wannan Sunzo Hannun 🤣🤣🤣🤣

18/03/2023

Hungade2 005 Fagolo Ward

Apc:131
Nnpp:43

State of assembly
Apc:132
Nnpp:43

INAKAJE MATA INAZAKA,MATA KAIDAI KO ALLAH YASHIR YEKa
16/03/2023

INAKAJE MATA INAZAKA,MATA KAIDAI KO ALLAH YASHIR YEKa

A bar maganar auren zawarawa, ni zan yi maganin mutuwar auren dungurungum ma - Cewar Dr. Nasir Yusuf Gawuna Ɗan Takarar ...
16/03/2023

A bar maganar auren zawarawa, ni zan yi maganin mutuwar auren dungurungum ma - Cewar Dr. Nasir Yusuf Gawuna Ɗan Takarar Gwamnan Kano a APC.

DUK NAMIJIN DA YAYIMIKI,RAMADAN BASKET YARAINA ARZIKIN GIDANKU MAI TAMBAYA NAGABA
16/03/2023

DUK NAMIJIN DA YAYIMIKI,RAMADAN BASKET YARAINA ARZIKIN GIDANKU MAI TAMBAYA NAGABA

Hausa Guy  kaishara,finka mu yankano bama zagin kowa saidai kasan ako ina ba arasa wawaye siyasa daidai dazamani
15/03/2023

Hausa Guy kaishara,finka mu yankano bama zagin kowa saidai kasan ako ina ba arasa wawaye siyasa daidai dazamani

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya kai ziyarar Ta'aziya ga iyalan Marigayi Alh. Musan musawa a...
13/03/2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya kai ziyarar Ta'aziya ga iyalan Marigayi Alh. Musan musawa a gidansu dake kaduna. Mai Martaba Sarki ya hadu da Uba a gareshi Alh. Aminu Dantata da Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru Elrufai a gidan Ta'aziyar a yau Alhamis 9/3/2023.

Rahoton Jamilu yuseef dabo gyauro ✊✊✊

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jamilu yuseef dabo gyauro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jamilu yuseef dabo gyauro:

Share