Taskar me girma md Nassarawa

Taskar me girma md Nassarawa Alhamdulilah🙏

Masha Allah Megida asauka Lfy member hon md Muhammad Hassan
31/05/2026

Masha Allah Megida asauka Lfy member hon md Muhammad Hassan

Masha Allah 🙏   Megirma HON MUHAMMAD MD HASSANAlhamdulillah Yanakan aikinsa na alkhairi mutanan tagarji munacikin alkhai...
26/05/2026

Masha Allah 🙏
Megirma HON MUHAMMAD MD HASSAN
Alhamdulillah Yanakan aikinsa na alkhairi mutanan tagarji munacikin alkhairi sosai NASSARAWA SE MD HASSAN Insha alllahu✌️✌️

MD HASSAN ALKHAIRI NE   MASHA ALLAH MEGIRMA MEMBER ALLAH UBANGIJI YA IDANUFI 👍👍
25/05/2026

MD HASSAN ALKHAIRI NE
MASHA ALLAH MEGIRMA MEMBER ALLAH UBANGIJI YA IDANUFI 👍👍

↘️ Taron murnar Barcelona da za su yi a cikin motar yawon biki zai fara da ƙarfe 6 na yamma agogon CEST.—Barça Universal...
16/05/2025

↘️ Taron murnar Barcelona da za su yi a cikin motar yawon biki zai fara da ƙarfe 6 na yamma agogon CEST.

—Barça Universal.

BARCELONA CROWNED LA LIGA CHAMPIONS!🏆🔴🔵Despite Real Madrid’s comeback win yesterday to keep the race alive, today Barça ...
16/05/2025

BARCELONA CROWNED LA LIGA CHAMPIONS!🏆🔴🔵

Despite Real Madrid’s comeback win yesterday to keep the race alive, today Barça sealed the deal with a victory over Espanyol to become the new champions of Spain!🇪🇸🚨

AND THEY DID IT WITH TWO GAMES TO SPARE!🔥

Ronaldo ya shafe kaka tara yana bugawa a gasar La Liga inda ya ci kofin sau biyu, amma Lamine a cikin kaka uku kacal ya ...
16/05/2025

Ronaldo ya shafe kaka tara yana bugawa a gasar La Liga inda ya ci kofin sau biyu, amma Lamine a cikin kaka uku kacal ya samu cimma hakan. 🙌⚽️

Irin wutar da lamine ke yi ya sa mutane ke ganin zai kafa babban tarihin da ba a taɓa gani ba a fagen ƙwallon ƙafa.

Lamine Yamal da Fermin Lopez ne s**a jefa wa Barcelona ƙwallaye biyun da s**a ba ta nasara a kan abokiyar hamayyarta Esp...
16/05/2025

Lamine Yamal da Fermin Lopez ne s**a jefa wa Barcelona ƙwallaye biyun da s**a ba ta nasara a kan abokiyar hamayyarta Espanyol, sakamakon da ya sa ta lashe La Liga karo na 28.

Yaya kuka ga wannan wasa?

Baza baza bazaA fimuba💃Like page and comment👇
16/05/2022

Baza baza baza
A fimuba💃
Like page and comment👇

ADAM A ZANGOBAZA AFIMU KUDIBAASIN DA ASIN💿💿
22/04/2022

ADAM A ZANGO
BAZA AFIMU KUDIBA
ASIN DA ASIN💿💿

Address

Nassarawa Local Government
Kano
1203

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar me girma md Nassarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taskar me girma md Nassarawa:

Share