USAMA DATA SHARE

USAMA DATA SHARE USAMA DATA INTERNATIONAL BUSINESS CENTER

29/08/2026

TARIHIN SAYYADI SA’AD BIN ABI WAQQAS (RA)

JARUMIN MUSULUNCI

Haka Lamarin Annabi Yake!An So A Wulaƙanta Wannan Yaron Saboda Ya Je Maulidin, Sai Ga Shi Allah Ya Ɗaukaka Shi, Ya Nuna ...
28/08/2026

Haka Lamarin Annabi Yake!
An So A Wulaƙanta Wannan Yaron Saboda Ya Je Maulidin, Sai Ga Shi Allah Ya Ɗaukaka Shi, Ya Nuna Wa Duniya Ranar Soyayyar Annabi Da Farin Ciki Da Shi.

Tun Yana Raye Ya Ga Ranar Soyayyar Annabi.

Wallahi, Karamcin Annabi Ya Fi Haka! Kuma Babu Wanda Zai Riƙe Shugaba Da Gaske Face, Sai Allah Ya Ɗaukaka Shi.

Usama data

28/08/2026
27/08/2026

USÀMA DATA: Gobe Juma’a ce. Mu yawaita salati ga Annabinmu Muhammad ﷺ

Salatul Ibrahimiyyah: اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَىٰ مُحَمَّدٍ وَعَلَىٰ آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَىٰ إِبْرَاهِيمَ وَعَلَىٰ آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
Allahumma salli wa sallim ‘ala Nabiyyina Muhammad ﷺ

27/08/2026

MY WORK TODAY ADVERTISING IS AVAILABLE IN AFFORDABLE PRICE AI VEDIO

26/08/2026

Business in the must important in my country

25/08/2026

12 ga watan Rabi'ul Awwal martaba bika ya Rasulullah

24/08/2026

MASJID SIDIYARO DAKE WARURE ALLAH YAJI KAN MALAM ALIYU MAI SHARIFIYA🤝

24/08/2026

BABAN DARE BARKA DA SAUKA YA RASULILLAHI BABAN DARE BARKA DA SAUKA YA RASULILLAHI

22/08/2026

MAZAN JIYA LABARIN SADAUKI HANTARU EPISODE 5

Address

Tudun Yola
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USAMA DATA SHARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share