Adam Yusuf Gambo

Adam Yusuf Gambo Be the best version of yourself

01/10/2024

Al"abwabu tublaq - doors closing πŸ˜…
Al'abwabu tuftah - doors opening πŸ˜‚
Dubai πŸ‡¦πŸ‡ͺ❀️😍 train to Rashadiyya, the final destination is Rashadiyya - Etisalat πŸ˜…πŸ˜

Wannan matar, saboda rashin adalcin da tayi awurin fadin sak**akon zaben shekarar 2019Sai da kasar america ta hanata vis...
30/09/2024

Wannan matar, saboda rashin adalcin da tayi awurin fadin sak**akon zaben shekarar 2019

Sai da kasar america ta hanata visa

Har yau bata iya zuwa america

Yau itace ake rantsarwa amatsayin alkalin alkalan wannan kasar NIGERIA πŸ‡³πŸ‡¬

Wasu na gidan Shehu sun fusata, ance a kyale kowa a k**a Manzon Allah (SAW), sun nuna kishi ga Shehun su akan Manzon All...
23/09/2024

Wasu na gidan Shehu sun fusata, ance a kyale kowa a k**a Manzon Allah (SAW), sun nuna kishi ga Shehun su akan Manzon Allah (SAW)

22/09/2024

A cikin mauludan ma na Dubai daban yake πŸ˜…πŸ˜…
Kaji ne ake magana Alaji harka ta arziΖ™i bata kosai ba πŸ˜…πŸ˜…
Bazan turo hotunan alibidin ba kada na Ι—auki alhakin masu jin yunwa a Najeriya
🀣🀣🀣

14/09/2024

Don't be despaired, because it's the most dangerous in life...
Keep patience and pray, keep moving, you'll overcome it one day. Trust yourself, follow the the right way 😎
Success never come overnight 😎

12/09/2024

Upcoming Kumbotso 3 Gallants
Hon Ali Musa Danmaliki (Hard Worker)
Hon Suleiman Dauda Basarake
Hon Abubakar Bala Sheka

08/09/2024

Ajuri NGalela mutumin kirki
Irinsu muka rasa a Najeriya πŸ‡³πŸ‡¬ wanda da sun gaza ko sunga an gaza a cikin tafiyar da suke yi zasu ja da baya domin bawa wasu dama.

Address

No. 52B Unity Road, Kwari Market
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adam Yusuf Gambo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share