22/06/2023
maraba da zuwa wannan shafin kasuwanci na Kano Deliveroo Kano Deliveroo Services.Kano Deliveroo Services.
A yau muna gabatar muku da ingantattun kayan adona na Yan mata da zawarawa. Ba ruwanki da shan kowanne magani da sunan ciko da wata halittarki da yawa suna da illah,ki amfani da wannan kawai ya isheki ado da burge majaze.
Maza ku garzayo shagunanmu da ke Kano,ko kuyi editor wannan shafi waya ta wannan lamba 090789738.
Mu na tura kaya ko'ina cikin yankin arewa.
Deloveroo Services.