Bash king

Bash king Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bash king, Rimin kebe, Kano.

Nnamdi Kanu ya yi umarni da a daina zaman gida ranar Litinin a jihohin Kudu maso Gabas.Kanu ya bayyana cewa daga yau Lit...
09/02/2026

Nnamdi Kanu ya yi umarni da a daina zaman gida ranar Litinin a jihohin Kudu maso Gabas.

Kanu ya bayyana cewa daga yau Litinin kawo ya koma harkokin yau da kullum.

Haramtacciyar kungiyar IPOB ta ce Kanu ya ba da umarnin ne daga kurkukun Sokoto.

Bash king

Sai megida 🫡
09/02/2026

Sai megida 🫡

Kayan kudi
09/02/2026

Kayan kudi

Halin Da Ake Ciki 🏆- Arsenal: Sun ci gaba da zama a saman tebur da tazarar maki 6.  - Manchester City: Sun rage tazarar ...
09/02/2026

Halin Da Ake Ciki 🏆
- Arsenal: Sun ci gaba da zama a saman tebur da tazarar maki 6.
- Manchester City: Sun rage tazarar bayan nasarar su kan Liverpool, inda Erling Haaland ya zura kwallo ta bugun daga kai sai mai tsaron gida a ƙarshe.
- Gasar: Har yanzu tana da zafi sosai, duk da Arsenal suna gaba, City na matsa musu lamba.

Bash king

Mekudi uban matsi yata 💵
08/02/2026

Mekudi uban matsi yata 💵

Magajin CR 7 kura kyaci da gashi🐯
08/02/2026

Magajin CR 7 kura kyaci da gashi🐯

Kayan kudi 💵
08/02/2026

Kayan kudi 💵

08/02/2026
15/01/2026

Allah yajikan magabata🤲

Address

Rimin Kebe
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bash king posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share