Yusif Musa Hussaini

Yusif Musa Hussaini Alhamdulillah Alah kulleh haleen����

13/10/2022

Kae jama'a🤣🤣🤣

13/10/2022

Babban kuskuran da zaki yi a rayuwa shi ne ki canza halittarki saboda Namiji. Zuciyar Namiji kamar Tsuntsu take!
©Sukairaj Hafiz Imam

23/07/2022

Kae jama'a 🤣🤣🤣

25/06/2022

Da shigarsa wurin sayar da abinci, sai ya hangi wani baƙin mutum a zaune acan gefe guda, shi kaɗai. Sai ya fusata, ya ce, yaushe baƙaƙe s**a samu sake har suke haɗa kafaɗa damu a nan ƙasar (France ).

Ya ce, ku rabawa duk wanda suke gurin abinci kyauta, ni zan biya amma kar ku bawa wancan baƙin...!!!

Bayan ya biya kuɗi, wannan baƙin mutumin sai ya taso ya ce, Nagode Yallaɓai! Wannan abun sai ya sake ɓata masa rai, ya ce, ku raba musu lemo, ya ɗauki kuɗi ya biya. Baƙin nan ya sake tasowa ya ce, Nagode Yallaɓai.

Wannan mutumin ya fusata, ya cewa ɗaya daga cikin ma'aikatan, wannan baƙin me yake yi a nan....!!?? Sai ya ce, Yallaɓai wannan ai shi ne mai wurin gaba ɗaya.....!!!!

25/06/2022

Ta ce, wallahi kullum sai ya muzguna mini, sai ya ci zarafina, komai na yi bana burge shi....!!!

Ƙawarta ta ce, ki nemi ya sake ki mana ki huta da wannan takaicin da baƙin cikin, namiji ai ba Uba ba ne...!!

Ta ce,ba mijina nake nufi ba, Ogan mu na wurin aiki ne.

Ƙawar ta ce, Allah sarki, kin san sha'anin aiki sai haƙuri, ki ci gaba da yi masa biyayya da bi a sannu-sannu...!!!

25/06/2022

Allah sarki 9ja

25/06/2022

Alhamdulillah
Here we go

Address

Jumar Galadima
Kano

Telephone

+2348087778580

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusif Musa Hussaini posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusif Musa Hussaini:

Share