Khamis aminu abubakar kabo

Khamis aminu abubakar kabo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khamis aminu abubakar kabo, Business service, Kabo Kano, Kano.

“Ya Allah, on this blessed Friday, grant us mercy, strengthen our faith, and make our hearts firm upon Islam.”☪️ 🕋🕌🤍🙏
10/04/2026

“Ya Allah, on this blessed Friday, grant us mercy, strengthen our faith, and make our hearts firm upon Islam.”☪️ 🕋🕌🤍🙏

Alhamdulillah 🙏By the decree and will of Almighty Allah,On this day I wish to inform the people of Kabo Local Government...
30/03/2026

Alhamdulillah 🙏

By the decree and will of Almighty Allah,
On this day I wish to inform the people of Kabo Local Government and its surrounding communities that

In'sha Allah, I will contest for the position of Chairman kabo local government under the banner of the victorious ADC party.

With this decision to run,
In'sha Allah, if we are granted success, we will carry out initiatives that will benefit the people of Kabo.

A message from Khamis Aminu Abubakar Kabo.
Thank you!!!

Koda yaushe Muna cikin godiyar Allah.Alhamdulillah ala kulli hallin 🙏CEO khamis kabo boutique 👌
26/03/2026

Koda yaushe Muna cikin godiyar Allah.

Alhamdulillah ala kulli hallin 🙏

CEO khamis kabo boutique 👌

Muna active a kowanne lokaci.Kiranku da zuwanku kawai muke Jira.
24/03/2026

Muna active a kowanne lokaci.

Kiranku da zuwanku kawai muke Jira.

Idan ka yi wa ɗan’uwanka addu’a a bayan idonsa,Annabi Muhammad ﷺ ya bayyana cewa,Allah yana sanya mala’ika, duk addu’ar ...
21/03/2026

Idan ka yi wa ɗan’uwanka addu’a a bayan idonsa,
Annabi Muhammad ﷺ ya bayyana cewa,
Allah yana sanya mala’ika, duk addu’ar da ka yi masa, sai mala’ikan ya ce: “Amin, kuma Allah Ya ba ka irin abin da ka roƙa masa.”

Ma’ana, ka jefi tsuntsaye biyu da dutse ɗaya kenan: ka yi wa ɗan’uwanka kyakkyawar addu’a, sannan kuma ka samu irin wannan addu’ar daga mala’ika a gare ka.

©️Isa Sadi

ALHAMDULILLAH TAQABALLAHU MINNA WA MINKUM EID MUBARAK 🕋🕌📿
21/03/2026

ALHAMDULILLAH TAQABALLAHU MINNA WA MINKUM EID MUBARAK 🕋🕌📿

School friend Eid Mubarak 🕌📿
21/03/2026

School friend Eid Mubarak 🕌📿

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan, gobe Laraba zai kasance daya ga watan Ramadan ...
17/02/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan, gobe Laraba zai kasance daya ga watan Ramadan A kasar.

Sa'anninka sun bazama a ban ƙasa, suna gwada sa'arsu a fannoni daban-daban don neman nasara. Kai kuma ka zauna kana jira...
11/02/2026

Sa'anninka sun bazama a ban ƙasa, suna gwada sa'arsu a fannoni daban-daban don neman nasara. Kai kuma ka zauna kana jiran Yan siyasa su baka na data! 🤔🤔

Muna saida kayan sakawa tareda takalma da jallabiya, t-shirt, joggers, baggy jeans, flyn jeans, design jeans, boxes, shoes, cartoon pam, facing cap, head warmer, tight boxes and more.....

Contact us with this numbers
07064735548
09046903679

: *بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"* *يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّ...
08/08/2025

: *بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"*
*يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِن يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِ اللَّهِ وَذَرُوا الْبَيْعَ ۚ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَّكُمْ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُون*
Alhamdulilah today is another beautiful day. Haza yaumul akbar; yaumul shukur, yaumul salama! Alhamdulillahi ala ni'matil Islam. 🤲🏽May Allah turn all your noble thoughts, feelings, wishes and heart desires into reality Amiin🙏🏽
Juma' Mubarak.🕋🕌

~ KhamisKhamis aminu abubakar kabo

Address

Kabo Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khamis aminu abubakar kabo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share