B&B Herbal and Supplement.

B&B Herbal and Supplement. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from B&B Herbal and Supplement., Business service, Kasuwar Rimi Kano kusada asbitin murtala Kano, Kano.

Assalamu alaikum barkanmu da safiya dafatan anyi sallah lfy Allah yamaimaitamana amin ina Yan Mata da zawarawa albishiri...
25/03/2026

Assalamu alaikum
barkanmu da safiya dafatan anyi sallah lfy Allah yamaimaitamana amin
ina Yan Mata da zawarawa albishirinku maganin gyaran breast Nono Wanda aka Dade ana nema alhamdulillah ansameshi Ku Garzayo B&,B kusami naku muna nan akasuwar Rimi kusada asbitin murtala daidai karshen katangar emergency wajen masu zanin gado
08034994637

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci mai albarka dafatan kuna lfy yauma munkawo muku magani me inganci Wanda zai t...
16/03/2026

Assalamu alaikum
barkanmu da wannan lokaci mai albarka dafatan kuna lfy
yauma munkawo muku magani me inganci Wanda zai taimakamuku harda yaranda kuke shayarwa in sha Allah Ku Garzayo shagonmu dake kasuwar rimi Kano kusada asbitin murtala Kano
08034994637

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci inamata masu son su gyara jikinsu GA sallah tazo kuzo yolo ya bayyana afarash...
09/03/2026

Assalamu alaikum
barkanmu da wannan lokaci
inamata masu son su gyara jikinsu GA sallah tazo kuzo yolo ya bayyana
afarashi me sauki munanan Kusa asbitin murtala Muhammad hospital kano
0803499467

07/03/2026

Ku Garzayo kusami naku
08034994637

07/03/2026

Assalamu alaikum
ina Mata masujidakansu nesa tazo Kusa kuzo kusai abinda zai ciremuku bakin fuska hannu goshi

Assalamu alaikum Yan uwa barkanmu da wannan lokaci awannan lokaci munkawomuku maganin kiba maikyau Mai inganci Wanda bai...
06/03/2026

Assalamu alaikum
Yan uwa barkanmu da wannan lokaci
awannan lokaci munkawomuku maganin kiba maikyau Mai inganci Wanda baida illa side effect
wannan magani yanasa mutum yayi daidai bawai Kiba mai muniba
08034994637

Assalamu alaikum barkanmu da juma'aina Mata Yankwalisa  kuzo GA dama tasamu yadda zaki gyara jikinki fatarki tayi haske ...
06/03/2026

Assalamu alaikum
barkanmu da juma'a
ina Mata Yankwalisa kuzo GA dama tasamu yadda zaki gyara jikinki fatarki tayi haske tayi fesfes harsaimata sunfara star kallonki

ina uwargida KO wacca tsautsayi yafadawa maza garzayo B&B kisami ingantaccen maganin matsi ciki da waje ina tabbatarmiki...
04/03/2026

ina uwargida KO wacca tsautsayi yafadawa maza garzayo B&B kisami ingantaccen maganin matsi ciki da waje ina tabbatarmiki hajiya inkika gwada wannan maganin zakimin godia tareda samin albarka
08034994637

Assalamu alaikum barkanmu da Shan ruwa dafatan ansha ruwa barkanmu da wannan lokaci.ina masu fama da tumbi to ganaku wan...
04/03/2026

Assalamu alaikum
barkanmu da Shan ruwa dafatan ansha ruwa barkanmu da wannan lokaci.
ina masu fama da tumbi to ganaku wannan magani zaizazzagemiki duk Wani tumbi da kitse dayake jikinki cikin kwana 10 in sha Allah yanada saukin amfani kuma GA inganci

Assalamu alaikum.ina masu Neman maganin matsi gam Gam wacca zatakoma kamar budurwa kizo GA naki  wannan maganin dakike g...
03/03/2026

Assalamu alaikum.
ina masu Neman maganin matsi gam Gam wacca zatakoma kamar budurwa kizo GA naki wannan maganin dakike gani zai matseki ciki da waje garzayo B&B kano Rimi market near murtala Muhammad hospital kano ki sami naki

Address

Kasuwar Rimi Kano Kusada Asbitin Murtala Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when B&B Herbal and Supplement. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share