05/02/2023
Wasikata gareki sahibata πππππππππππ
π²π²π²π²π²π²π²π²π² Naga sakon ki jiya yahana ni bacci sbd farin cikin da sakon π yahaifar Munπ kafin nace komai godiya yatabbata ga Allah madaukakin sarki Wanda kesa tausayi axuciyar Wanda yaso har idan tausayin yayi yawa yamaida shi tunani idan tunani yayi yawa yamaida shi so Ina,nufin cewa tausayi wata halittace daga cikin alamomin kamuwa da soyayya alhmdll ko yanxu naci ribar tausayi tunda asilarsa nasame ki ,kin tausayan alokacin dayada ce,ππππkin ceci rayuwata ta lokacin da kunci da damuwa ta mamayeta, kin tarairayi zuciya da kalamai masu sanyi lokacin da take cin halin damuwa da Hali mafi kunci da munu βgdya Marar adadi da fatan farin ciki marar yankewa gareki baby girl Dina βπππ kin tausayamin lokacin da nake bukatar tallafin tausayawa godiya tmsm gareki mace Mai tausayi da tausayawa βππ bansan wanne irinni gdya xanyi garekiba , sai inafatan dukan alkhairai da nasarori ya wanxu cikin tsawon rayuwarki baby girl Dina β π³π³π³π³π³π³π³ππππππ Nima kisani nabaki amanar xuciyata π nasan xaki kula da ita dari bisa dari ,nakamu dasanki matsananci Wanda ido baisan karshen Saba, hannu βοΈ baxai iya taba Shiba, baki baxai iya musalin Shiba π πΏπΏπΏπΏπΏπΏπππππkyau wane balarabiya iya tafiya wane Yar indiya, kwalliya wane baturiya kedin spieal ce, tabbasss kyan Hali kedin abar kwatance ce Baby girl π π΄π΄π΄π΄ππππππππ nayi asarar time din na ainda ba,asan daraja taba Amma ynx nakasance tamkar Dan autan maxa sbd samunki alkhairi ne. Idan kanaso kayi farin ciki,karyu cikin farin ciki da Annushuwa kanemi wanda yakesonka da kaunarka ku rayu taree ππ€aπππππππππ Samun ki Dace ne samunki sa,a ne samun ki jin Dadi ne samun ki alfahari ne Babu wayo ko dabara asamun ki nidin zabin Allah ne agareki my lovely πβ£οΈπ― π₯π₯π₯π₯πππ₯π₯ dana dade da saninki tou lalle da tuni kinxama mata ta domin Kar wani yayi min wuff da ke tabbasss idan hakan yakasance toh darayuwa. Ta yay