29/11/2021
Jahar Kano Ba Ta Da Sa’a Acikin Jahoyin Arewa
Daga:- Salisu Muhd Mati
Yadda Ganduje Ya Maida Jahar Kano Tazama Shakudum Aciki Jahoyin Najeriya
Kano Ce Ba Saudiya ba
Kano Ce Ba Dubai Ba
Kano Ce Ba Faransa Ba
Kano Ce Ba Itali Ba
Kano Ce Ba China ba
Kano Ce Ba Jamani Ba
Kano Tubin Giwa Kodame Kazo Amfika.
Ganduje Gandu Aiki..........