Jakadiyar buyesiri

Jakadiyar buyesiri Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jakadiyar buyesiri, Business service, Sani Mainagge Road, Gwale, Kano.

YADA ZAKA KOYI SIYE DA SIYARWA TA HANYA ME SAUKI  KUMA KASAMU RIBA ME DINBUN YAWA KUNA ZAUNE A GIDA MU SAMAN MATA WANNAN...
04/09/2021

YADA ZAKA KOYI SIYE DA SIYARWA TA HANYA ME SAUKI KUMA KASAMU RIBA ME DINBUN YAWA KUNA ZAUNE A GIDA MU SAMAN MATA WANNAN LOKACIN DA AKASA SAMU CIGA KO DAI KAWAI KUBI WANNAN LINK DIN NAMU ZAMU SANAR DAKU HANYA MAFI SAUKI
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GNJQrEeqvtYB2dLaXM4UJK

ZAMU KAFA SABUWAR MAJALISSAR ƊINKIN DUNIYA TA ƘASASHEN MUSULMI ZALLAH MAI SUNA MUSLIM UNITED NATIONS—ErdoganShugaban ƙas...
16/05/2021

ZAMU KAFA SABUWAR MAJALISSAR ƊINKIN DUNIYA TA ƘASASHEN MUSULMI ZALLAH MAI SUNA MUSLIM UNITED NATIONS—Erdogan

Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyib Erdogan, ya bayyana cewa tunda majalissar ɗinkin duniya, ba za ta iya share hawayen ƙasashen Musulmin duniya ba to bata da amfani suci gaba da zama a cikinta, duba da yadda ake ta hallaka musulmin ƙasar Palasɗinawa, wanda Isra'ila ke yi amma ba tare da majalissar ɗinkin duniya ta ɗauki wani mataki na hana faruwar hakan ba.

In ji Erdogan, ya zama wajibi mu kafa sabuwar majalissar ɗinkin duniya ta (Muslim United Nations? domin kuwa abubuwan da ake yi na kisan musulmi tare da aibata su da sunan ƴan ta'adda hakan ba abun da zamu kyale bane, in ji shi, a wani jawabi da yayi a daren jiya a kafar talabijin ɗin kasar.

Kunji fa shin kuna goyon bayan ɗaukar wannan mataki kuwa?

Muna fatan Allah ya taimaki wannan bawa na sa dake son kare addinin Musulunci da Musulmi ameen.

Duniya ta yi caa akan ‘yar gidan Donald Trump bayan an ganta da Hijabi a Masallaci
20/02/2020

Duniya ta yi caa akan ‘yar gidan Donald Trump bayan an ganta da Hijabi a Masallaci

A NIJERIYA ANA ZINACE-ZINACE, LUWADI, MADIGO, KISAN KAI, TSAFI, SHIRKA DA SAURAN MANYAN LAIFUKA, AMMA KUNA KWANCE KUNA S...
20/02/2020

A NIJERIYA ANA ZINACE-ZINACE, LUWADI, MADIGO, KISAN KAI, TSAFI, SHIRKA DA SAURAN MANYAN LAIFUKA, AMMA KUNA KWANCE KUNA SA RAN BUHARI ZAI KAWO MUKU TSARO?

SAI MUN DAWO GA ALLAH!

Da Hafiz Ibrahim Ilyasu

19/02/2020

Address

Sani Mainagge Road, Gwale
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakadiyar buyesiri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jakadiyar buyesiri:

Share