Jiddah Mini Doc

Jiddah Mini Doc Use your time to terminate your life,nobody born as criminal👌

Sefa kin cika yar gayu k**e saka Abaya👌Kiduba ne Egyptian Abayas ga kyau ga arha..
21/07/2025

Sefa kin cika yar gayu k**e saka Abaya👌
Kiduba ne Egyptian Abayas ga kyau ga arha..

Idan kika samu MANKWAKWA, MAN ALAYYADI DA MAN KADANYA saiki hadesu guri daya. Ki samu tukunya ki dorata kan wuta amma ka...
16/05/2025

Idan kika samu MANKWAKWA, MAN ALAYYADI DA MAN KADANYA saiki hadesu guri daya.

Ki samu tukunya ki dorata kan wuta amma kar wutar tayi zafi sosai ki zuba ruwa a ciki (Ba mai yawa ba), saiki samo Kofin gilas (glass cup)mai girma ki saka shi cikin ruwan (yadda ruwan bazai shanye kofin ba) kibar kofin ya tsaya a cikin ruwan.

Wadancan mixture din na (man alayyadi, man kwakwa da man kadanya) sai ki debo cokali goma ko sama da haka ki zuba cikin kofin, yayin da kofin ke cikin ruwan da kika dora a kan wuta kina juyawa har saiya hade. Sai ki dauko man gashi (irin na roba) kamar APPLE ko wani daban ki lakato cokali daya, saiki zubashi cikin kofin ki cigaba da juyawa har saiya hade shima.

Sannan saiki dauko 'YA'YAN HABBATUSSAUDA (Habba seed) cokali daya, TAZARGADE cokali daya KANINFARI cokali daya, ki hadesu guri daya sannan ki zuba acikin wannan glass cup din dake cikin ruwa a kan wuta, sai ki cigaba da juyawa, yayinda ruwan ke tafasa shikuma mai din dake glass cup zaiyi zafi sosai, Daga nan saiki saukeshi kasa bayan ya gama yin zafin, sai ki jira ya sha iska.

Sannan saiki Dauko Madarorin Turare masu kamshi (Oil Perfume) kamar Kala uku ki zuba kowanne rabin sashe (Rabin kwalbar fiya-fiya).

Wannan Hadin Gyara gashi ne dake matukar tasiri ga gashi, bawai gama garin hadi bane da aka saba yi, wannan hadi ne mai kyau da zai taimakawa gashi matuka wajen laushi, baqi, tsaho dakuma kyau. Kiyi amfani dashi na sati daya kacal👌

**"Hadin gyaran jiki da zai goge tabo, yamushewa da ɗabbare-ɗabbare! 🌟✨Indai ke amaryace, yi wannan hadin a duk jikinki ...
15/05/2025

**"Hadin gyaran jiki da zai goge tabo, yamushewa da ɗabbare-ɗabbare! 🌟✨
Indai ke amaryace, yi wannan hadin a duk jikinki tsawon sati 1, ki ga canji!

🌼 Abubuwan da ake bukata:

Tumeric (cokali 1)

Cinnamon (Kirfa) (cokali 1)

Zuma (cokali 1)

Coffee (cokali 1)

Ki haÉ—esu, ki shafa a fuska na tsawon minti 30, sannan ki wanke da ruwan É—umi.
Ji daɗin kyau da laushi na fata! 💛

Yan gayu only 👇
13/05/2025

Yan gayu only 👇

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un 😭 Innalillahi wa inna ilaihirraji'un 😭Ba mutuwa nayi ba TRENDING nake so nayi 😂😂😂
15/04/2025

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un 😭
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un 😭

Ba mutuwa nayi ba TRENDING nake so nayi 😂😂😂

Kafin sheɗan yazama photographer 😂
14/04/2025

Kafin sheɗan yazama photographer 😂

Innalillahi wa inna illaihi raji'un 😭👇Aslm matan sirri kusa yarona a addu a daga zuwa gidansu kwana shida yau naje dauko...
14/04/2025

Innalillahi wa inna illaihi raji'un 😭👇

Aslm matan sirri kusa yarona a addu a daga zuwa gidansu kwana shida yau naje dauko Shi na tarar ya qone a hannunsa wai kunu matar baban tabashi maizapi har ya qona masa duka hannunsa Allah Ka rabamu da kishin hauka😭

Copied

13/04/2025

MUSHAKATA DA WANNAN🤣👇

Wata karuwace taje sayan aku, tace wannan akun yana magana kuwa? Mai aku yace sosai ma sai ta kalli akun tace aku ni wacece?

Aku yace ke karuwace, ashe abun ya ɓata
mata rai matuka sai tace bazata sayi wannan akun ba saboda bai iya magana mai kyau ba. 🫣

Mai aku yace kiyi hakuri hajiya bani minti biyu (2) ya ɗauki aku ya zagaya dashi yayi mai wanka tareda yi masa gargadi da ya rinka sanin irin abin dake fitowa a bakinsa. 🫣

Ya dawo da aku sai karuwa tace Aku ni wacece? Aku yace ke hajiyace,tace inna shigo da namiji gidana waye shi? Aku yace mijinki ne halak malak,Tace inna shigo da maza 2 fa? Aku yace mijinki ne da kaninsa,Tace maza 3 fa? Aku yace mijinki ne da kaninsa da kuma wani kanin nasa,Tace maza hudu fa?🫣

Nan fa aku ya kalli maigidan sa yace maigida saidai in zaka kasheni ka kasheni amma wllh wannan karuwace.🤣🤣🤣

Ashirye kuke muyi hodar goge baki me sa hasken haƙora (Whitening teeth) dakuma kawar da warin baki/numfashi (mouth odor)...
13/04/2025

Ashirye kuke muyi hodar goge baki me sa hasken haƙora (Whitening teeth) dakuma kawar da warin baki/numfashi (mouth odor)
👇
Kishiga comment section kiyi mention followers dinki saiki fadi ranar dakika ga yadace muyi 👌

Sa shiruHana tsamiWarin rana No😂
12/04/2025

Sa shiru
Hana tsami
Warin rana No😂

Address

Kumbotso L. G
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jiddah Mini Doc posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share