Kafin Mai yaki U/rimi

Kafin Mai yaki  U/rimi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kafin Mai yaki U/rimi, Business service, Kano.

08/12/2021
08/12/2021

Gazawa SHIGABANNI.
kullum kara bayyana take a tsakanin zababbu da wadanda aka nada don rike wasu madafai.

Abin takaici ne abin Allah wadarai,
-Kuna zaune a gida a shigo a kashe ku, a farma iyalanku mata.
-Kuna kan hanya a tare a debe ku a kashe na kashewa.
-Ku bar gari domin gudun tsira a tare ku a KONE KU.
-Kuyi noma domin samun abinci, a kone gonar da amfanin cikinta. Ko kuma kai da gonarka sai DAN TA’ADDA Ya saka muku haraji sannan ku noma ko girbe abin da kuka Namiji.

Shugabannin Yanzu muddi datti bai hau kan rigar su ba, basa gane ana guguwa a garinsu.

Tsakanin KISAN RAI, FYADE, hana Kasuwancin, da KONE abinci a GONA, da kone MUTANE da RANSU duk babu wanda Gwamnatin JAHA da ta KASA da wakilansu ba su san yana faruwa ba.

Idan kanaso kaga karfin ikonsu to kaba kujerarsu ko ku kuma Jam’iyarsu.

Allah mun tuba, ka kawo mana agajin KA. Ya As-Samadu ka taimakemu wajan zaben nagari masu kishinmu a zabe mai zuwa. Amin

17/11/2021

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kafin Mai yaki U/rimi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share