05/04/2024
π TapSwap tamkar Notcoin da aka kammala yake. Kamar yanda Notcoin ya samu goyon bayan TON blockchain, haka TapSwap ya samu goyon bayan Solana blockchain, kuma dai munsan karfi da kwarewa na team din Solana. Ganin yanda Notcoin ya samu karbuwa ga miliyoyin mutane a fadin duniya, hakan zai iya zama tamkar gasa tsakanin TON blockchain da Solana, idan kuwa hakane, akwai kyakkyawan fatan samun alkhairi da TapSwap. Kamar Notcoin, TapSwap shima a telegram ake yinsa
Yanda Ake Rijistar TapSwap
1οΈβ£ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku π
https://t.me/tapswap_bot?start=r_6925828823
2οΈβ£ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.
3οΈβ£ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:
π£ Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.
π€Ό Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000. Ku tabbatar kunyi wayannan task.
π
Na uku wajen mining ne.
π₯ Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.
π’ Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.