Muhammad r yakubu gajida

Muhammad  r yakubu gajida Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad r yakubu gajida, Business service, Tofa local government gajida word, Kano.

BAGWAI TO DUBAI.ALLAH YASA DAYASIYO YASAKA SUNANSA.Maigirma Sanatan Kano Ta Arewa Sen Barau I. Jibrin Maliya CON ya gwan...
26/12/2022

BAGWAI TO DUBAI.
ALLAH YASA DAYASIYO YASAKA SUNANSA.

Maigirma Sanatan Kano Ta Arewa Sen Barau I. Jibrin Maliya CON ya gwangwaje al ummomin dake amfani da ruwan Bagwai da jiragen ruwa na zamani irin wadanda ake amfani dasu akasahen da s**achi gaba domin kaucewa asarar rayukan da ke faruwa ta fannin sufuri.

Maliya nakokarin mayar da kano ta arewa (CENTER FOR TOURISM).

KANO NORTH STUDENTS ASSOCIATION (KANOSA).Shugabannin Kungiyar Dalibai nakasa reshen Kano ta arewa Kano North Student's A...
26/12/2022

KANO NORTH STUDENTS ASSOCIATION (KANOSA).

Shugabannin Kungiyar Dalibai nakasa reshen Kano ta arewa Kano North Student's Association (KANOSA) Sunyi zama na musamman da Mai girma zababben Sanatan Kano ta arewa DIST.SEN.BARAU I. JIBRIN MALIYA a gidansa dake babban Birnin tarayyar Abuja.

Yayin gudanar da wannan taro shugabannin Daliban sun tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi Daliban Kano ta arewa misali:-

1.Samar da gidajen Dalibai a makarantun da Basu da Hostel, e.g Sa'adatu Rimi College of Education,FCE Kano,Kano poly, Yumsuk da AKCILS, Domin saukakawa Daliban Kano ta arewa.

2.cigaba da shigar da Dalibai cikin harkokin tsare-tsaren yakin neman zaben Sanatan tun Daga polling Unit, Mazaba, karamar hukuma da Kuma matakin shiyar Kano ta arewa.

3.Cigaba da yiwa Dalibai empowerment Dan karfafawa Daliban Kano ta arewa gwiwa a fagen karatunsu.

4.Samar da ababan Hawa ga shugabannin kungiyoyin Daliban domin gudanar da zirga-zirga.

A nasa jawabin Dist.Sen.Barau I.Jibrin Maliya ya yabawa shugabannin Daliban bisa jajircewarsu danganin cewa duk kayan da aka kawo na Dalibai suna zuwa directly hannun Dan Mai karas da Dan Mai yalo, ba tare da nuna wariya a tsakanin Daliban Kano ta arewa ba.

Daga karshe Mai girma zababben Sanatan Kano Arewa Dist. Barau Barau I. JibrinBarau I. Jibrin Jibrin (INCOMING SENATE PRESIDENT) ya amince da dukkanin bukatun da shugabanin Daliban s**a kawo Masa.



SenatorKanoNorth

Address

Tofa Local Government Gajida Word
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad r yakubu gajida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share